Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito, hukumar kidaya ta kasa, NPC, National Population Commission, ta ce a halin yanzu kiyasi ya yi nuni da cewa adadin al'ummar Najeriya ya kai kimanin mutane miliyan 190.
ALGON ta yi ikirarin cewa gwamnatin jihar Zamfara na tauye masu kudadensu da aka turo daga gwamnatin tarayya, duk da umurnin da shugaban kasa ya bayar cewa a hannanta ma kananan huumomi kudadensu.
Kwamandan ‘yan sintirin shiyyar Daudu-gyara inda wannan lamari ya auku, Muhammad Sani Aliyu ya shaidawa wakilin Daily Trust cewa, ‘yan fashi sun fasa shaguna hudu wadanda suka kunshi shuganan: shinkafa, na fulawa, na kayan masaru
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma'a 5, ga watan Yulin 2019, ya sake sabunta nadin mukamin sakataren gwamnatin Tarayya da kuma Abba Kyari, a matsayin shugaban kasa ma'aikatan fadar gwamnatin sa.
Dubun wani katon gardi ta cika yayin da aka kamashi a cikin bangaren dakunan mata na kwalejin ilimi ta tarayya dake Kano, wato FCE Kano. An kama gardin ne sanye da hijabi da likabi kamar dai yadda mata ke sakawa ya, inda ya...Haus
Wata mai amfani da shafin zumunta mai suna @milaaabm ta koka a shainta inda ta yi kira ga ma’abota amfani da shafin da su taimaka wajen taya ta neman kanwarta.
Tsohon na hannun daman tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya mayarwa da gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmed El-Rufai martani akan maganar da yayi na cewa matasan arewa suna da gaskiya da rikon amana...
A jiya Litinin 8 ga watan Yuli 2019, hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Adamawa ta bayyana tsarinta na gabatar da zaben kananan hukumomi a cikin watan Nuwamba na wannan shekarar
Lamarin dai ya faru ne da misalin karfe 1:30 na daren Asabar 22 ga watan Yunin 2019, a gidan ma’auratan wanda ke Unguwar Mai kalwa, Na’ibawa quarters a karamar hukumar Kumbotson jihar Kano kamar yadda majiyar Daily Focus ta ruwait
Mudathir Ishaq
Samu kari