Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tsohon gwamnan jahar Kogi dake sake neman kujerar gwamnan a karo na biyu a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, Idris Wada ya gargadi jam’iyyar APC da cewa duk rigimar da take ji dashi a wannan zaben gwamnan dake karatowa ta tara ta sa
Legit.ng ta ruwaito wannan matar mai suna Lauratu Ahmad ta hau dokin zuciya ne inda ta yi ma maigidanta wanka da tafasashshen ruwan zafi domin nuna rashin amincewarta da aure da yake shirin karawa.
A mafi yawan kabilun nahiyar Afrika, ana dora wa kan mahaifiya alhakin fadakar wa da nasiha ga budurwar da zata yi aure. A mafi yawancin lokuta, kanwar mahaifiya ce ke shirya budurwa domin ta fuskanci kalubalen da ke cikin zaman
Ina kwance a kan gado ranar da kanin mijina ya zo gidan da muke haya. Na dauka mijina ne, saboda ya shigo a daidai lokacin da mijina ya saba dawowa gida, karfe 9 xuwa 10 na dare, domin yin mu'amalar aure da ni. Sai bayan da ya ga
Majiyar Legit.ng ta ruwaito babban bankin ta sanar da amincewarta da fara aikin wannan sabon bankin Musuluncin ta cika ne cikin wata wasika data aika mata a ranar Litinin, 15 ga watan Yuli, sakamakon gamsuwa da tayi da cikan dukka
Mutumin mai shekaru 25 ya ce ya tube kayan matar tare da binne ta bayan ya gane cewa ta mutu. An tono gawar mace ta biyu ranar Juma'a, yayin da ta ukun aka tono ta a ranar Lahadi. Ya binne gawar biyu daga cikin 'yammata a cikin
An gano cewa mutanen da suka yi hatsarin na kan hanyarsu ta dawowa Zaria bayan sun halarci wani daurin aure a Funtuwa. Abdullahi Danladi Ibrahim, kakakin hukumar kiyaye hadura na ofishin shiyyar yankin da hatsarin ya faru, ya tabb
Kaakakin rundunar, kanal Sagir Musa ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa daya fitar a ranar Lahadi, 14 ga watan Yuli, inda yace wadanda sauye sauyen ya shafa sun hada da Laftanar janar guda daya, Manjo janar – manjo janar da Bi
Al'ummar garin Wuro Ahmadu da ke yankin gandun daji na Gongoshi a karamar hukumar Mayo-Belwa, jihar Adamawa, sun mayar da Masallacinsu Asibiti saboda tsanani bukatar wurin da za a ke duba lafiyarsu. Garin Wuro Ahmadu tamkar ruga
Mudathir Ishaq
Samu kari