Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya kaddamar da aikin gina gidajen zama 400 a karamar hukumar Mafa dake a jihar Borno. Gwamnan ya dawo mahaifarshi, Mafa jim kadan bayan da ya gama zagaye duka kananan hukumomin jihar Borno
Wani mutumi da ake tunanin mahaukaci ne ya shige cikin injin na jirgin Azman a ranar Juma’a, 19 ga watan Yuli a filin sauka da tashin jirage na Murtala Muhammad da nufin a kais hi birnin Accra na kasar Ghana.
A jiya Alhamis, 18 ga watan Yuli 2019, wata kotun majistire dake a Igbosere a jihar Legas ta daure wani mai gadi , Amos Dauda a gidan yari na tsawon shekara uku bayan da ta kama shi da laifin satar sarka da kudinta ya kai N10m
Jagoran mai suna Musa Tambawal ya shaidawa manemna labarai cewa gidaje man da aka rufe an same su ne da laifin bayar da mai ba bisa ka’ida ba, rashin lasisin sayar da man da sauran wasu laifuka da dama.
Masu binciken tarhin dan adam ta hanyar hako kasa sun gano ragowar wani masallaci wanda ya na daya daga cikin masallatai mafi dadewa a duniya da aka gina shi tun lokacin da musulunci ya isa kasar Isira’ila daga kasa mai tsarki
Shahararren jarumin fina finan Kannywood, Bello Muhammad Bello, wanda aka fi sani da suna General BMB ya cika alkawarin daya dauka na aske tarin gashin dake kansa idan har shugaban kasa Muhammadu Buhari ya lashe zaben 2019.
Da fari dai Yahaya wanda yace mahaifiyarsa ce ta sanya masa suna ‘Honourable’ saboda ya zama babban dan siyasa yace ba’a yi zabe a rumfunan zabe guda 19 cikin 29 dake mazabarsa ba, don haka APC sun hada sakamakon zabe na bogi ne k
Mutane da yawan gaske na ganin cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ba ya wani aikin a zo a gani a kasar nan, yayin da wasu kuma suke ganin cewa shugaban kasar na yin iya bakin kokarinsa...
Wani fitaccen mawaki a kasar Afirka ta Kudu, Tumishang Makweya wanda aka fi sani da Dr TUmi, ya bayyana cewa kwanan nan yayi watsi da wani tayi da aka yi masa na Dala Miliyan Daya wanda ya kai kimanin Naira Miliyan 360 a kowanne..
Mudathir Ishaq
Samu kari