Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yau Alhamis 18 ga watan Yuli 2019, yan sanda sun gurfanar da wani direban adai daita sahu mai suna Azeez Adepoju mai shekaru 32 a gaban kotun majistire dake a Yaba jihar Legas a bisa zarginsa da satar Keke Napep guda biyar
A ranar Talata ne kungiyar dattijan arewa (NEF) ta yi kira ga Fulani makiyaya da su tattara kayansu da dukiyoyinsu su bar kudancin Najeriya matukar babu tabbacin samun tsaro a duk inda su ke zaune a yankin kudu. Wannan kira na kun
A yayin da ake tantance arzikin kowace kasa da girman tattalin arzikin ta da kuma adadin al'ummar da ta kunsa gami da harkokin kasuwanci, mun kawo muku jerin wasu jihohin Najeriya 20 mafi arziki a bana.
Mayakan sun kai wa tawagar sojojin harin kwanton baunar ne a hanyarsu ta zuwa wani sansanin sojoji da ke Benisheikh bayan sun dawo daga Borogozo, inda rundunar soji 29 ke da sansani. Wata majiyar soji a hedikwatar rundunar soji ta
Kamfanin kera motoci na kasar Faransa, Renault da kuma wani kamfanin gamayya na Najeriya, Coscharis, sunyi hadaka don fara hadawa da saida motoci kirar Renault a Najeriya. Kamfanin Renault ne ya bayyana haka
Wani abu da zamu iya kira da abin dariya ya faru, bayan wani dan sanda da ke aiki a Abuja ya kira wata karuwa da nufin ta taya shi kwana, a karshe dai ya kare da mamaki bayan ya gano abinda ba shi yayi tsammani ba...
A cewar iyalinsa, an gano cewa ya yi magana ta karshe a wayarsa ta hannu da Lady Prempeh, wata 'yar uwarsa mai rera wakokin yabo irin na addini, a ranar 4 ga watan Yuli da misalin karfe 2:30 na dare kafin daga a samu gawarsa bayan
Yan ta’addan ISWAP sun kashe sojoji shida a wani harin bazata da suka kai a jihar Borno da ke yankin arewa maso gabashin Najeriya, wasu majiyoyi na sojoji biyu suka sanar da AFP a ranar Alhamis.
Rundunar Yansandan jahar Oyo ta gurfanar da wasu mutane da take zargin yan kan kai ne gaban kuliya manta sabo bayan ta kamasu dauke da kawunan matattun mutane guda biyu a jahar.
Mudathir Ishaq
Samu kari