Jerin hanyoyi 24 da shugaba Buhari ke yi a fadin kasar nan

Jerin hanyoyi 24 da shugaba Buhari ke yi a fadin kasar nan

Mutane da yawan gaske na ganin cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ba ya wani aikin a zo a gani a kasar nan, yayin da wasu kuma suke ganin cewa shugaban kasar na yin iya bakin kokarinsa

A lokuta da dama Legit.ng ta kan yi kokarin zakulo wasu ayyuka da shugaban kasar yayi na cigaba a kasar nan. Hakan ne ma yasa a wannan karon muka yi binciken samo muku jerin ayyukan hanyoyi guda ashirin da hudu da shugaban kasar yake kan yi a kasar nan.

A yankin arewa dai babbar hanyar da ake mutukar son a gyara ita ce babbar hanyar Kano zuwa Abuja.

Ga jerin ayyukan hanyoyin a kasa:

1. Kano zuwa Zaria

2. Kano zuwa Maiduguri

3. Kano zuwa Katsina

4. Kaduna zuwa Abuja

5. Kaduna zuwa Zaria

6. Bauchi zuwa Gombe

7. Funtuwa zuwa Gusau

8. Yola zuwa Gombe

9. Kaltingo zuwa Gombe

10. Yola zuwa Lamurde

11. Jada zuwa Ganye

12. Numan zuwa Jalingo

KU KARANTA: Babbar magana: Sai da aka yi mini tayin N360m a kowanne wata idan na shiga kungiyar asiri ta 'Illuminati' - Dr Tumi

13. Damaturu zuwa Patiskum

14. Niger Bridge

15. Ibadan zuwa Lagos

16. Oteke zuwa Port Harcourt

17. Port Harcourt zuwa Asaba

18. Mayo Belwa zuwa Toungo

19. Makodi zuwa Lokoja

20. Ibadan zuwa Oyo

21. Shaagamu zuwa Onitsha

22. Bodin Sa'adu zuwa Ilorin

23. Enugu zuwa Port Harcourt

24. Lafiyar Lamurde zuwa Numan

Bayan wadannan akwai wasu ayyukan hanyoyin da yawa wadanda bamu samu damar lissafo muku ba amma, zamu yi kokarin kawo muku su a nan gaba idan har kuna biye damu.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel