Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Magu yayi wannan bayanin ne a wata hira da ya yi da gidan rediyon Ibadan mai suna Diamond 101.1 FM a cikin shirinsu mai suna Eagle Alert ranar Talata.
Wata matashiya yar Najeriya ta kafa tarihi kwanan nan yayinda ta zama shugabar kungiyar dalibai ta farko mace a wani makarantar jami’a da ke yankin arewacin kasar.
Ta ce dodannin da matasan na dauke da makamai masu hatsari da suka hada da adda, duatsu, sanduna da sauransu, sun raunata jami'a 'yan sanda da suka hada da, saja Gabriel Adole, PC Joseph Jato da PC Patrick Lawal. Kazalika, ta yi
James dan asalin kasar Columbia, zai dawo kulob dinsa na Real Madrid bayan ya kwashe kakar wasa biyu a mazaunin dan aro a kasar Jamus inda ya takawa kulob din Bayern Munich leda. A shekarar 2014 Real Madrid ta saye kan kudi miliya
A wata hira da aka sanya a shafin yanar gizo na Youtube, ta nuna yadda wata mata take bambamin fada akan karin auren da mijinta yayi. Matar wacce ake kyautata zaton mijin nata ya auri mai aikinta bayan ta tafi kasar Saudiyya aiki.
Ga jerin wasu abubuwa goma da ya kamata duk wani miji ya guji furtasu ga matarsa, saboda mata dan karamin abu kan iya sanya su cikin damuwa:
Hoton wanda Peter Lik ya dauka a shekarar 2014 ya bar tarihi sosai, yayin da aka sayar da shi akan kudi dala miliyan shida da dubu dari biyar ($6.5m), inda kudin ya kai sama da naira biliyan biyu (N2b) a kudin Najeriya...
An samu mutuwar kananan yara guda 11, tare da wasu guda 1, 732 da yanzu haka suke kwance a asibitoci daban daban a duk fadin jahar Gombe sakamakon rashin isashshen abinci mai gina jiki
Shahararriyar tauraruwar fina finan Kannywood, Rahama Sadau za ta goga kafada da kafada da wasu fitattun yan fim don turanci na Najeriya, watau Nollywood a wani sabon Fim da zasu fito a ciki mai suna MTV Sugar Naija 4.
Mudathir Ishaq
Samu kari