Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi (NDLEA) ta bayyana wata sabuwar hanya da matasa a kasar nan suke bi domin buguwa. Shugaban hukumar NDLEA na jihar Adawamaa, Sheh Dankolo, ya bayyana cewa wasu matasan Najeriya suna...
Wata kungiyar yan Shia dake kasar Indiya, Anjuman-e-Haideri sun dauki alwashin daukan nauyin kudin asibitin Zakzaky da matarsa Zeenatu, da kulawa dasu yayin zaman jinyar da za su yi a asibitin kasar Indiya.
Ana zargin cewa manajan bankin ya kashe kansa ne biyo bayan matsananciyar damuwa, musamman irin kalaman da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta 'Facebook da Twitter' a ranar 24 ga watan Yuli, inda ya rubuta cikin harshen turanci
Dakarun sojojin Najeriya hudu da suka bi sahun takwarorinsu domin yakar wani hari da yan ta’addan Boko Haram suka kai bariki, sun kwanta dama a jihar Borno.
Ibrahim El-Zakzaky, Shugaban kungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN), wanda aka fi sani da Shi’a, da matarsa, Zeenah, su isa Indiya inda su dukka biyun za su yi magani.
Bayan cin sarka ta fiye da tsawon shekaru uku, shugaban kungiyar IMN wadda aka fi sani da shi'a, Sheikh Ibrahim Zakzaky da kuma matarsa, Zeenatu, a ranar Litinin sun bar Najeriya zuwa kasar Indiya wajen neman lafiya.
Shafaffu da mai da kuma masu gata a Najeriya, sun ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a gidansa na Daura dake jihar Katsina domin kwasar gaisuwa da taya murnar bikin babbar sallah da aka gudanar a ranar Lahadi.
Wasu hakimai 11 da suka fada arkashin sabbin masarautun da gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya kirkira sun halarci hawan Sallah na yammacin ranar Litinin a masarautar sarkin birnin Kano, Mai Martaba Sarki Sanusi
Matar gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, Hajiya Ummi Garba El-Rufai ta kai ziyara zuwa wasu manyan asibitocin jahar Kaduna guda uku dake cikin garin Kaduna inda kai ma marasa lafiya dauki.
Mudathir Ishaq
Samu kari