Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya bayyana farin ciki a kan kyakkyawar kulawa da kuma ci gaba na aminci da al'ummar jihar Katsina ke samu tsawon shekaru hudu a karkashin jagorancin gwamna Aminu Bello Masari.
Wani mutumi dan kasar Kamaru ya gamu da gamonsa, bayan 'yan mata guda uku wadanda suke aminan juna sun yi masa dukan tsiya yayin da suka gano cewa yana wasa da hankalinsu wajen soyayya da su duka a boye...
Rahotanni masu tushe sun bayyana cewar jarumi Ali Nuhu ya ware makudan kudade wajen tura yaron sa Ahmad, zuwa kasashen turai don ya goge a fagen kwallon kafa. Rahotanni sun bayyana cewar jarumi Ali Nuhu ya canja shawarar daya...
Bayan kama shahararren Daraktan shirya fina-finan Hausa Sunusi Oscar 442 da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta yi, gidan rediyon freedom mai zaman kansa na jihar Kano ya bayar da rahoton kama wasu fitattun mawakan Kannywood.
Hukumar binciken kwakwaf a bangaren kwallon kafa CIES ta bayyana sunayen 'yan kwallon kafa da suka fi tsada a duniya, inda Kylian Mbappe ya zo na daya da kudi fam miliyan 252, sai Mohammed Salah na biyu da kudi fam miliyan 219...
An sake samun gawar wata budurwa an kashe ta har lahira ta hanyar shaketa da tsumma a wani Otel dake birnin Fatakwal, mako biyu da suka gabata an iske gawar wata budurwa ita ma da hakan ya faru da ita...
A halin yanzu dai Coutinho zai koma kungiyar Bayern Munich dake Jamus, kamar yadda rahotanni da dama suka suna. Duk da cewa dai maganar ba ta kai karshe ba gaba daya amma dai anyi kusa saboda dan wasan bai cikin wadanda Barcelona
Rundunar Sojan kasa ta gudanar da jana’izar dakarunta guda 5 a ranar Juma’a, wadanda suka mutu a yayin arangama da mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Haram a yankin Arewa maso gabashin Najeriya.
Mabiya kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN), wacce aka fi sani da Shi’a, sun sha alwashin dawo da zanga-zangarta na yau da kullun a kasar, sakamakon takunkumin da gwamnatin Najeriya ta sanya wa shugabansu, Sheikh El-Zakzaky.
Mudathir Ishaq
Samu kari