Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar yaki da fasa kauri ta kasa ta kammala shirye shiryen yi ma wasu manyan jami’anta guda 304 ritaya sakamakon sun kai shekara 60 a rayuwa, wanda shine shekarun da dokokin aikin gwamnati ya tanadar ma’aikaci ya yi murabus daga
Legit.ng ta ruwaito Raymond ya lashe wannan kambu ne bayan ya yi gudun famfalaki na mita 100 a cikin dakika 9.96, yayin da wani dan Najeriya, Usheoritse Itsekiri ya zo na uku daya kammala gudun cikin dakikai 10.02.
A wani rahoto da muka kalato daga jaridar Pulse.ng Hausa, mun yi waiwaye da ake yi wa lakabi da adon tafiya, kan wasu fitattun jaruman dandalin Kannywood na Arewa da suka shiga dakin aure a shekarar bara ta 2018.
Wasu gungun miyagun yan bindiga sun sake komawa babbar hanyar Kaduna zuwa babban birnin tarayya Abuja a ranar Litinin, 26 ga watan Agusta, inda suka kashe mutane uku, tare da yin awon gaba da wasu da ba’a san adadinsu ba.
Son banza da son abin hannun wani da hausawa ke cewa shi ke sanya gidan yari cika, ya sanya a ranar Talata hukumar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Legas, ta samu nasarar cafke mutum dan shekaru 43 mai sana'ar sayar da kilishi.
A rana irin ta yau ne, 27 ga watan Agusta, aka kirkiri sabbin jihohi guda tara a Najeriya, lamarin da ya kara yawan jihohin Najeriya zuwa 36. Yanzu haka an samu shekaru 28 cif-cif da kirkirar jihohin. Jihohin 9 da aka kirkira a ra
Fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau ta karyata mujallar fim da ta kalubalance ta akan cewa tayi amfani da bayan roba a lokacin da ta dauki wani hoto mai daukar hankali a babban birnin tarayya Abuja...
Wasu gungun yan bindiga dauke da muggan makamai sun kai farmaki a kauyen Wurma dake cikin karamar hukumar Dutsanma ta jahar Katsina inda suka kwashe tsawon sa’o’i uku suna cin karensu babu babbaka.
A sanarwar da kakakin KEDCO, Ibrahim Shawai ya gabatar, ya ce kamfanin ba zai gushe ba wajen ci gaba da jajircewa domin biyan bukatar abokanan huldarsu da kuma bunkasa tattalin arziki a jihohin Kano, Jigawa da kuma Katsina.
Mudathir Ishaq
Samu kari