Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wasu gungun miyagun yan bindiga sun kai wani mummunan hari cikin kauyen Dabagi dake cikin karamar hukumar Tangaza na jahar Sakkwato, inda suka kashe mutane 2, tare da jikkata mutane 10,
Da kyar da sudin goshi jami’ar rundunar Yansandan jahar Legas suka kwaci wata mata mai satar mutane da nufin yin garkuwa dasu daga hannun jama’a bayan sun fusata har ta kai ga sun yi kokarin banka mata wuta
Har yanzu an rasa inda wani babban Alkalin babbar kotun tarayya, Mai Sharia Idrissa Saleh ya shiga tun bayan fitarsa daga asibiti a ranar Asabar 24 ga watan Agusta
Haka zalika, an ruwaito cewa matar na neman taimako domin daukar nauyin ‘ya’yan nata. Kamar yadda jaridar Monitor ta ruwaito, mijinta na fari ya rasu haka kuma mijinta na yanzu ya na da ‘ya’ya 20.
Mujallar fim dai mujalla ce da ta fi kowace kafar sadarwa dake wallafa labaran da suka shafi masana'antar Kannywood dadewa da shahara kasancewar sun fara wallafa mujallar tun shekarar 1999 zuwa yanzu...
Rundunar 'yan sandan RRS dake jihar Legas sun samu nasarar kama wasu manyan barayi guda biyu da suka kware matuka wajen kwance kundun kwakwalwar mota, wanda aka fi sani da 'Brain Box' cikin miniti hudu kacal...
Fitaccen attajirin nan da ya fi kowa kudi a nahiyar Afrika, yayi bayanin cewa bashi da gida ko guda daya a wata kasa wacce ba Najeriya ba. Da yake bayani a wajen taron gidauniyar 'Mo Ibrahim' na wannan shekarar ta 2019...
A yayin da mutane ke ta fa man rububi domin samun shiga a wajen fitattun jaruman na masana'antar Kannywood, sai gashi su kuma jaruman ba wannan ne a gabansu ba, domin kuwa yawancinsu sun saka sana'arsu ne a gaba da kuma kasuwancin
Mourinho, dan asalin kasar Portugal, ya bayyana cewa yana kewar kwallon kafa tare da bayyana cewa a shirye yake ya kama aiki da duk kungiyar da ke sha'awar daukansa a matsayin horar wa. Rahotanni sun bayyana cewa tsohon kociyan ya
Mudathir Ishaq
Samu kari