Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Direban motar wanda hauragiyar ta auku a sanadiyarsa, Kabiru Muhammad, ya shaidawa manema labari cewa, jami'an hukumar KAROTA sun kai mai cafka da laifin amfani da fitilun mota doriya a kan wadanda motarsa ta zo dasu.
Jami'an dan sanda Col Jessada ya ce an yi mahawara mai zafi a tsakanin Abioye da mutumin da ya bashi hayar gida a kan biyan kudin haya. A yayin da muhawarar da suke yi ta kara daukan zafi, sai Abioye ya kai wa maigidan hayar naush
A rahoton da muka samu da kamfanin mai dillancin labarai, ba dukkanin ma'aikatan gwamnati wannan mataki zai shafa ba, lamarin da gwamnatin kasar ta ce ba zai shafi jami'an tsaro ba da kuma ministocin harkokin cikin gida.
Mr Geoffrey ya ce gwamnatin Najeriya za ta dauki kwararan matakai kan harin da aka kai wa 'yan Najeriya mazauna kasar Afirka ta Kudu a ranar Litinin, lamarin da ya ce ba za ta sabu ba domin kuwa da zafi-zafi ake dukan karfe.
Muna da niyyar cigaba da aikinmu na gamsar da abokan huldarmu, amma bamu da tabbacin tsaron ma’aikatanmu, da abokan huldarmu, don hakamun kulle duk wasu ofisohinmu har sai ‘Baba ta ji’
Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, wannan ganawa ta fara gudana ne cikin babban ofishin shugaban kasa da ke fadar Villa da misalin karfe 11.30 na safiyar yau ta Laraba, 4 ga watan Satumban 2019.
Kotun sauraron kararrakin zabe na jihar Yobe, da ke zama a Abuja ta tabbatar da zaben Ibrahim Bomoi na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a matsayin sanata mai wakiltan yankin Yobe ta kudu.
Jaridar The Punch ta ruwaito cewa, kotun bisa jagorancin Hajiya Fadila Dikko, ta bayar da umarnin ne a ranar Talatar da ta gabata kamar yadda jami'in dan sanda mai shigar da kara, Sergeant Lawal Bello ya nema.
Wani dan siyasa a kasar China na cire shi daga mukamin shi, bayan matarsa ta kama shi dumu-dumu akan gado da wata matar suna lalata. Bidiyon yadda lamarin ya faru ya yadu a kafar sadarwa a wannan satin...
Mudathir Ishaq
Samu kari