Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kabilar Latuka kabila ce da ta yadda duk saurayin da yaga budurwa yake so to sai ya fara shiga gidan ubanta ya sace ta, sannan daga baya sai yaje wajen iyayenta ya nemi su aura masa ita. Wasu abubuwa guda biyu dangane da kabilar..
Kemi Olunlayo ta nuna rashin yaddarta akan littafin Injila wato 'Bible' a wani sabon rubutu da ta wallafa a shafinta na sada zumunta. Matar ta dauki lokaci domin tayi bayani dangane da yadda ta dauki littafin 'Bible' din inda...
An dakatar da Wata budurwa ma'aikaciyar banki a bankin kasuwanci na kasar Zambiya, bayan an kamata da laifin kwanciya da maza sama da dari biyu (200), ciki kuwa hadda wadanda take yiwa alkawarin nema musu aikin yi...
Sanatan jihar Kogi ta Yamma wanda aka dakatar daga kujerar shi makonnin da suka gabata, kuma wanda ya sha kasa a zaben fidda gwani na gwamnan jihar Kogi a jam'iyyar PDP, wato Sanata Dino Melaye, yayi wata magana akan mutanen da...
A cigaba da ribatar tattaunawar sulhu tsakanin gwamnatin jahar Katsina da kungiyoyin yan bindiga masu garkuwa da mutane a jahar, yan bindigan sun sake sako wasu kananan yara guda 10
Masu korafin sun sanar da hukumar EFCC cewa shugaban hukumar da akawun sun gaza biyansu albashinsu na tsawon watanni uku ba tare da wani dalili ba. Sun yi zargin cewa abokan aikin nasu sun karkatar da kudin biyansu albashi zuwa wa
Da take magana ranar Litinin a wurin wani taro a Abuja, Zainab ta ce shirye-shirye sun yi nisa wajen kaddamar da wasu aiyuka da zasu saka Najeriya cikin jerin kasashen duniya 100 da yin kasuwanci ke da sauki. Najeriya na mataki na
Miji da matar na yi wa juna zarge-zarge da suka hada da cin amanar aure, rashin ganin girma juna, da kuma nuna wa jutansu keta da mugunta a bayyane. Da take bayyana dalilanta na amincewa ta gurfana a gaban kotun domin neman shaida
Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa 'yan bindigar sun kashe basaraken mai lakabin 'Rit Kadunu' da misalin karfe 8:10 na dare yayin da suka harbi wani mutum guda a kafa. Da yake tabbatar da kai harin, tsohon kwamishinan kasuwanci
Mudathir Ishaq
Samu kari