Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahotanni sun kawo cewa jami’an rundunar yan sandan Najeriya da na sojoji sun yi wa ofishin SaharaReporters, wani jaridar yanar gizo, a jihar Lagas kawanya.
Wata mata ta kai kukan ta zuwa kafar sada zumunta akan wata kawarta da ta nuna tana son mijinta, matar ta nemi shawarar abokananta akan abinda ya kamata tayi akan wannan lamari. Matar ta wallafa hotuna da suke nuni da irin...
Wata mata da ake ta nemanta ruwa ajallo yanzu dai ta shiga hannu bayan, hukumar DSS sunje har gidan da take sun kamata, kamar dai yadda lauyanta ya yiwa manema labarai bayani...
Wani mutumi dan shekara 35 wanda bashi da aikin yi, mai suna Tayo Owoloye, ranar Litinin dinnan da ta gabata ya bayyanawa wata kotu a jihar Legas cewa matar shi tana kawo saurayinta hr cikin dakinsu na sunna suna zina...
A ranar Talata, 17 ga watan Satumba ne aka yi jana’izar babban limamin garin Agaie na jahar Neja, Sheikh Ahmadu Ndanusa bayan rasuwarsa a ranar Litinin, 16 ga watan Satumba
wacce ta kammala karatu a makarantar kwalejin kimiyyar lafiya da ke garin Ningi a jihar Bauchi, ta haifi 'ya'ya uku mata da yaro daya namiji a ranar 3 ga watan Yuli a asibitin Birgham da ke jihar Filato. Mijin Nyarum, Luka Bot Bal
Hukumar da ke kula da hanyoyi da hana afkuwar hadarurruka (FRSC) da gidauniyar Dangote sun amince da cewar manyan motocin kamfanin ba za su dunga bin hanyoyin kasar ba daga karfe 7:00 na yamma zuwa 7:00 na safe a kullun.
Wata budurwa da ta bayyana sunanta da Adejoke ta zama abar magana a kafafen sada zumunta, musamman ma shafin Twitter, bayan ta bayyana irin abinda tayi saboda soyayya a lokacin da take dalibar jami'a...
Takardar N1000 na dauke da wani hatimi a gefen sa hannun gwamnan CBN. Hatimin jikin jabun kudi yana fice wa idan aka kankare shi ko kuma idan kudi ya sha wuya a hannun jama'a. Idan hanyoyi biyu da aka ambata a sama sun yi a mutum
Mudathir Ishaq
Samu kari