Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Matasan Najeriya a karkashin hukumar matasan Najeriya ta kasa, National Youth Council of Nigeria sun tashi tsaye domin yaki da miyagun aikin luwadi da madigo a Najeriya ta hanyar gudanar da zanga zangar kyamatar hayalayen biyu.
Wani yaro dan shekara 11 yana daya daga cikin 'yan sara sukan da jami'an hukumar 'yan sanda na jihar Legas suka kama jiya Laraba a yankin Oshodi, ya bayyana cewa ya shiga wannan kungiya ta 'yan ta'adda ne saboda mahaifin shi da...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito rundunar ta bayyana haka ne cikin wata sanarwa data fitar, inda take tabbatar ma jama’a cewa babu wani shiri da Boko Haram ke yi na kai hari cikin Maiduguri, don haka kowa ya kwantar da hankalinsa.
Kwanaki kadan da suka gabata akwai labarai da aka dinga wallafawa dangane da akwatin da za a sanya Robert Mugabe a ciki, yadda aka kawata ta da na'urori masu kwakwalwa da kuma abubuwa na yanar gizo, inda aka bayyana cewa an kashe.
Rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Katsina ta kama wani karamin yaro dan shekara 18, Abdullahi Lawal dake zaune a kauyen Nassarawa na karamar hukumar Dandumen jahar Katsina da laifin dillancin tabar wiwi.
Labarin wani mutumi da aka wallafa da ya tsinci kanshi a cikin wani mawuyacin hali ya yadu a shafukan sadarwa. Mutumin yana da yaro dan shekara 10, amma kuma har yaron ya girma bai yadda cewa danshi bane, hakan ne yasa ya nemi...
Gwamnatin jahar Zamfara ta fara hada magunguna da kanta wanda za ta dinga rarrabawa ma asibitocinta domin al’ummar jahar su dinga samunsa cikin sauki da arha
An tarbi Idris tarba ta musamman bayan ya iso Najeriya daga kasa mai tsarki. Idan baku manta ba dai Idris dan asalin jihar Borno ne wanda kuma yake daya daga cikin ‘yan Najeriyar da suka halarci wannan musabaka a kasar Saudiya ta
Za ayi wannan bikin ne a ranar Asabar 5 ga watan Oktoba a filin faretin Makarantar Horon Sojojin Najeriya dake Kaduna wato Nigerian Defence Academy wadda aka fi sani da suna NDA.
Mudathir Ishaq
Samu kari