Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
An ruwaito cewa wani mutumi dan shekara 29 mai suna Prince Yeboah Wiredu, ya kashe kanshi bayan matar shi da yake so fiye da komai da kowa a duniya ta raina masa hankali ta mayarr da shi wawa...
Abinda ya faru shine jaririyar wacce suka sanyawa suna Nmachi an haifeta da farin gashi da kuma shudin ido, inda hakan ke nufin bakaken fata sun haifi baturiya, mahaifan jaririyar 'yan asalin Najeriya ne suka koma birnin Landan...
Wannan lamari dai ya faru ne a ranar Talata, 24 ga watan Satumba a filin sauka da tashin jirage na Malam Aminu Kano dake garin Kano a daidai lokacin da Ministan yake kan hanyarsa ta komawa Abuja daga Kano.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito mataimakin kwanturolan kwastam, Bashir Abubakar ne ya bayyana haka yayin da yake ganawa da manema labaru a garin Katsina a ranar Talata, 24 ga watan Satumba, inda yace a ranar Litinin aka kama kayan a g
An kaddamar da lambar ne a jihar Katsina, kuma ministan sadarwa, Dakta Ali Ibrahim Pantami, ne ya wakilici shugaba Buhari a wurin kaddamar da lamabar, wanda aka yi ranar Litinin. Pantami ya bayyana cewa an dade da saka batun kadda
Kari a kan wadannan mutum biyu, majalisar ta kira Sufeto Janar na ‘yan sanda, Mohammed Adamu a kan sanin musabbabin tabarbarewar tsaro a Najeriya da kuma isalin Kwalejin ‘yan sanda wadda ke karamar hukumar Tai cikin jihar Ribas.
Gwamnan jahar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya bullo da wani sabon shirin samar ma dimbin matasan jahar Borno aikin yi ta hanyar amfani da kimiyya da fasahar yanar gizo, domin taimaka ma rayuwarsu.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bawa matashin nan, Idris Abukakar Muhammad, kyautar makudan kudi, miliyan N5, tare da gaureriyar sabuwar mota kirar Toyota Corolla biyo bayan nasarar da ya samu a gasar musabaq
Shekaru biyu bayan karewar wa'adin shugaban kasar Amurka na 44 a tarihi, Barack Obama, wata shahararriyar mai daukansa hotuna, Callie Shell, ta saki wasu zafafan hotunansa da babu lallai idanu sun taba kai wa gare su.
Mudathir Ishaq
Samu kari