Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A ranar Litinin ne Atiku da PDP suka shigar da kara a gaban kotun kolin domin kalubalantar hukuncin kotun sauraron korafin zabe da ya tabbatar da sake samun nasarar shugaba Buhari a zaben 2019. A ranar 11 ga wata ne kotun sauraron
Hukumar tsaro ta kasar Algeriya ta bayyana cewa akalla jarirai takwas ne suka mutu sakamakon wata gobara da ta tashi a wani asibitin kasar a ranar Talata, 24 ga watan Satumba.
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano, Rabiu Sulaiman Bichi, ya ce wannan ba shine karo na karshe da gidauniyar Kwankwasiyya za ta dauki nauyin dalibai zuwa kara karatu a kasashen ketare ba, tare da bayyana cewa gidauniyar na ciga
Da take sanar da farin cikinta akan haka, jaruma Hafsat, wacce aka fi sani da Hafsat Barauniya sakamakon rawar ganin da ta taka a fim din barauniya ta wallafa hotuna da bidiyon ta inda take godiya ga mabiyanta da abokan aikinta.
Wani mutumi ya wallafa wasu hotuna da ya dauka na matar shi wacce suka shafe shekara 10 suna tare a lokacin da ya kamata da wani katon gardi suna zina a kan gadonsu na aure. Da yake bayyana cewa tabbas yanzu ya dawo zama shi...
Limamin 'yan luwadi Nur Warsame ya bayyana kudurinsa na bude sabon Masallaci a kasar Australia da zai yi maraba ga dukkanin 'yan luwadi da 'yan madigo domin su dinga zuwa suna ibadarsu sannan kuma ya zama wajen kariya a garesu...
Sakataren gwamnatin jihar Kebbi, Alhaji Babale Yauri ne ya fitar da wannan sanarwa ranar Litinin 23 ga watan Satumba a Birnin Kebbi babban birnin jihar Kebbi.
A cewar ta, "mahaifiyata ta ji matukar ciwon jin labarin, a cikin kuka ta dinga yi min tambayoyin me tayi min da zan yi mata haka tare da fada min cewa zai saka mata guba tunda har na iya boye mata maganar na canja addini na tsawo
A yayin da ya zuwa yanzu gwamna Badaru bai kafa sabuwar majalisa ba, wannan shi ne babban nadi da yayi tun bayan karbar rantsuwar sabuwar gwamnatinsa a wa'adi na biyu da aka gudanar a watan Mayun 2019.
Mudathir Ishaq
Samu kari