Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Abin mamaki akwai matar da ta bar tarihi a duniya bayana ta haifi yara sittin da tara. Wannan mata da ta haifi yara sittin da tara dai 'yar asalin kasar Palastine ce. An ruwaito cewa ita ce mace ta farko da ta kowa lafiya a...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Yakasai ya fadi haka ne yayin da yake mayar da martani ga batun da wani ma’abocin Twitter mai suna Ismail Kabir ya yi, inda yake cewa “Da alama duk wani mai fada a ji a Najeriya ya tafi New York domin h
Rahotanni sun kawo cewa kungiyar kwadago reshen jihar Kebbi, ta yi watsi tare da nuna rashin amincewa da fara shirin biyan mafi karancin albashi na N30,000 da gwamnatin jihar ta yi sanarwa za a fara daga karshen watan Satumba.
Babban malamin nan na addinin Musulunci kuma ministan sadarwa, Sheikh Isa Pantami yayi jawabi akan sabon sigar gaisawa da mata ba tare da an hada hannu ba wacce yayi wa lakabi da “wireless greetings”.
Da wuya a samu wanda ya tashi ba tare da sha'awara tara da dukiya ba kuma dai Hausawa na cewa arziki kashi ne, a yayin da an samu wasu mashahuran kananan yara a Najeriya da suka tako shi tun kafin su kai shekarun samartaka.
Kwamishinan ya kara da cewa sojan kadai jami'an 'yan sanda suka samu, sanye da kakinsa, a wurin da motar ta yi hatsari. Bayan jami'an 'yan sanda sun binciki motar ne sai suka ga kananan buhunhunan tabar wiwin makare a cikinta
Rassan kungiyar kwadagon guda uku bayan wani taron gaggawa da ta gudanar a ranar Talata, ta ce ba ta da hannu a sanarwar da sakataren gwamnatin jihar ya gabatar dangane da fara biyan ma'aikatan jihar mafi karancin albashi.
Sauro ne yake dauke da kwayar cutan shawara kuma ana kamuwa da ita ta hanyar cizon sauron. Haka zalika cutar shawara , ana iya maganceta ta hanyar rigakafi kuma tana yaduwa ne ta hanyar cizon sauron kadai.
Tsohon kocin tawagar kwallon kafar Najeriya ya ce ya zuwa yanzu, sawun wadanda suka yi garkuwa da mahaifiyarsa ya bace wa jami'an 'yan sanda ta yadda sun gaza sanin makamar da za su rika domin fara bincike.
Mudathir Ishaq
Samu kari