Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A cewar Ibrahim, CBN ta kwace lasisin bankunan a karshen shekarar 2018 biyo gazawarsu da kuma rashin shugabanci mai nagarta a wajen gudanar da harkokinsu. "A saboda haka ne NDIC ta dakatar da aiyukan banka kuma yanzu ta fara biyan
Wani bidiyo da jarumin fina-finan Hausa na masana’antar Kannywood yayi ya bayyana dangantakar dake tsakaninsa da Sadiya Haruna, buurwar da ta ware waken bayar da shawarwari akan zaman aure da yadda mace zata rike miji ba tare da..
Kamar yadda jaridar ABC ta ruwaito, wata tsohuwa mai shekaru 87 a duniya mai suna Lilian Parks ta bayyana dalilin da ya sanya ta kasha jikanta saboda tana ganin cefa babu wanda zai kula mata dashi bayan ranta. A yadda rahoton...
Jaridar The Punch ta ruwaito cewa, an yi kacibus da gawar Badamasi tana reto a jikin wata itaciya da ke bayan gari a kauyen Kabomo, yayin da manoma ke kan hanyarsu ta zuwa gona da safiyar ranar Alhamis.
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano, DSP Haruna Kiyawa, ya tabbatar da faruwar lamarin tare da bayyana cewa kwamishinan 'yan sandan jihar, Ahmed Iliyas, ya bayar da umarnin a fara binciken yadda wannan abun bakin ciki ya faru.
A cikin wani daftarin da jaridar Daily Trust ta samu ranar Alhamis wanda ke kunshe da sunayen wadanda aka koran ya nuna cewa malaman dai sun fito ne daga bangarori daban-daban na Jami’ar.
Sarkin ya furta wannan kalamin ne a lokacin da ya karbi bakuncin kungiyar Miyetti Allah reshen Fanisau a fadarsa ranar Alhamis 25 ga watan Satumba. Inda ya ce rufe kan iyakar zai bamu damar sayen shinkafar da ake nomawa a nan gida
Jaridar BBC Hausa ta ruwaito mahukunta a kasar Pakistan sun ce, rayukan mutane 19 sun salwanta a yayin da fiye da mutane 300 suka jikkata a sanadiyar wata mummunar girgizar kasa mai karfin maki 5.8 da ta auku a Gabashin kasar.
Wata matar aure, Shamsiyya Dikko, a ranar Alhamis ta roki kotun shari’an Musulunci da ke zama a Rigasa, Kaduna da ta rushe aurenta da Aminu Umar, kan cewa baya son yin sallah.
Mudathir Ishaq
Samu kari