Waiwaye: Hotuna da sunayen jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya

A wannan karon jaridar Legit.ng tayi kokarin binciko muku jerin sunaye da hotunan tsofaffin jaruman kungiyar fina-finan Hausa ta Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya

Jaridar ta yi kokarin samo muku sunayen tsofaffin 'yan wasan guda ashirin da shida, jaridar tayi hakan ne domin ta sanya ma'abota kallon fina-finan Hausa tunawa da wadannan jarumai da kuma yi musu addu'ar cikawa da imani.

Sai dai kuma masu karatu zasu yi mana afuwa domin kuwa saboda yanayi na bincike ba duka hotunan jaruman muka samo ba, amma ga jerin hotunan da sunayen jaruman a kasa:

KU KARANTA: Ke duniya: Bidiyon yadda 'yammata masu talla suka je a saka musu robar hana daukar ciki

1. Balaraba Muhammed

Waiwaye: Hotuna da sunayen jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya
Balaraba Muhammed
Asali: Facebook

2. Ahmad S. Nuhu

Waiwaye: Hotuna da sunayen jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya
Ahmad S. Nuhu
Asali: Facebook

3. Jamila Haruna

4. Husaina Gombe (Tsigai)

Waiwaye: Hotuna da sunayen jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya
Husaina Gombe (Tsigai)
Asali: Facebook

5. Shu'aibu Dan Wanzam

Waiwaye: Hotuna da sunayen jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya
Shu'aibu Dan Wanzam
Asali: Facebook

6. Nura Muhammed

7. Ali Baba

8. Night Kasim

9. Maijidda Muhammed

10. Hamza Jos

11. Tijjani Ibrahim

12. Umar Katakore

13. Shu'aibu Kulu

Waiwaye: Hotuna da sunayen jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya
Shu'aibu Kulu
Asali: Facebook

14. Baffa Yautai

Waiwaye: Hotuna da sunayen jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya
Baffa Yautai
Asali: Facebook

15. Hajiya Hasana

Waiwaye: Hotuna da sunayen jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya
Hajiya Hasana
Asali: Facebook

16. Aisha Kaduna (Shamsiyya)

17. Rabiu Maji Magani

18. Kabiru Kabuwaya

19. Rabilu Musa (Dan Ibro)

Waiwaye: Hotuna da sunayen jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya
Rabilu Musa (Ibro)
Asali: Facebook

20. Hauwa Ali Dodo (Biba Problem)

Waiwaye: Hotuna da sunayen jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya
Hauwa Ali Dodo (Biba Problem)
Asali: Facebook

21. Hafsat Sharada (Mai Aya)

Waiwaye: Hotuna da sunayen jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya
Hafsat Sharada (Mai Aya)
Asali: Facebook

22. Zulkifulu Muhammed

Waiwaye: Hotuna da sunayen jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya
Zulkifulu Muhammed
Asali: Facebook

23. Aisha Dan Kano (Sima)

Waiwaye: Hotuna da sunayen jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya
Aisha Dan Kano
Asali: Facebook

24. Malam Waragis

Waiwaye: Hotuna da sunayen jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya
Malam Waragis
Asali: Facebook

25. Safiya Ahmed

Waiwaye: Hotuna da sunayen jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya
Safiya Ahmed
Asali: Facebook

26. Maryam Umar Aliyu

Waiwaye: Hotuna da sunayen jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya
Maryam Umar Aliyu
Asali: Facebook

27. Amina Garba

Waiwaye: Hotuna da sunayen jaruman Kannywood da suka riga mu gidan gaskiya
Amina Garba
Asali: Facebook

Ya Allah ka jikansu ka gafarta musu. Amin.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel