Mudathir Ishaq
18639 articles published since 08 Yun 2016
18639 articles published since 08 Yun 2016
Rajo ta fara aurenta da mijinta na farko mai suna Guddu Verma mai shekaru 23, a tsarin al'adarsu ta India, bayan shekara hudu sai ta auri sauran 'yan uwansa guda hudu, Baiju mai shekara 32, Sant Ram mai shekara 28, Gopal mai...
Wata budurwa 'yar shekara 18 a duniya dake kasar Indiya ta auri kare, an yi bikin wannan aure ne a gabashin jihar Jharkhand dake kasar ta Indiya. Komai dai ya tafi yadda ya kamata, domin kuwa an yiwa amarya ado, an gayyato 'yan...
Wani Kirista wanda aka fi sani da 'Uncle Steven' ya dauki wata al'ada ta zuwa Masallacin Juma'a na Al-Mawaddah dake kasar Singapore yana shiryawa mutanen da suka je Sallah takalman su sannan kuma ya tsaya yayi musu gadi har...
Dukkan iyalinsa na zaune tare da shi a gida daya. Matansa na yin rukuni tare da yin karba-karba ta dafuwar abinci, 'ya'ya mata kuma su tsaftace gida yayin da 'ya'ya maza ke fita kwadago domin nemo abinci. Wani abu da ya bawa jama'
Shugaban APC ya fadi wannan maganar ne a jiya Laraba 2 ga watan Oktoba yayin da yake ganawa da tawagar masu ruwa da tsakin APC reshen jihar Bayelsa a Abuja.
Kunkurun wanda aka yi ittifakin cewa shi ne kunkuru mafi tsufa a Afirka ya mutu ne ranar Alhamis 3 ga watan Oktoba, 2019 bayan yayi wata ‘yar gajeruwar jinya.
A ranar Laraban ne kotun za ta dubi wannan karar domin sauraron hujjoji daga bangaren Hadiza Gabon wadda ita ce ake kara. Haka kuma ana sa rana a ranar za a yita ta kare game da karar gaba dayanta.
Dakta Zakari wanda ya kasance Farfesan nazarin cututtuka, ya ce tawagar kwararrun likitoci na asibitin wanda aka fi sani da asibitin Mallam, sun gudanar tiyatar dashen koda ta baya-bayanan ne a watan Agusta.
Jami’in hulda da jama’a na hukumar Mr John Achema ne ya bada wannan labari ranar Alhamis 3 ga watan Oktoba, 2019 a Abuja yayin da yake zantawa da kamfnin dillacin labaran Najeriya NAN.
Mudathir Ishaq
Samu kari