Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Tun a farko dai dama wasu 'yan Najeriya ne karkashin kungiyar dake goyawa shugaban kasa Muhammadu Buhari baya suka bukaci a yiwa kundin tsarin mulkin Najeriya gyara ta yadda shugaban kasar zai samu damar zarcewa a karo na uku...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada babban mai binciken kudi na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), George Moghalu a matsayin sabon manajan darakta na hukumar NIWA.
Abin da Jastis Shamaki ta fada ya wanke Gawuna da Sulen-Garo daga zargin da ake yi musu na yaga sakamakon zaben mazabar Gama, lamarin da yasa har jami'an 'yan sanda suka kama su a daren ranar 10 ga watan Maris. "Takardun sakamakon
Shahararriyar matar nan da ta shahara wajen taimakon al'umma marayu da marasa karfi wato Laila Ali Uthman, kuma babbar kawa a wajen fitacciyar jarumar nan ta masana'antar Kannywood Hadiza Gabon, ta bayyana yadda ta sha fama da...
Kamar yadda jaridar Vanguard ta ruwaito, Daraktan Bankin Duniya a Najeriya reshen Afirka, Rachid Banmessaoud, shi ne ya ba da wannan sanarwa cikin wata rubutacciyar wasika ta lambar yabo da ya aike da ita zuwa gwmnatin jihar.
A yau Laraba 2 ga watan Satumbar shekarar 2019 ne kotun sauraron kararrakin zabe ta jihar Kano za ta yanke hukunci akan wanda yayi nasara a zaben gwamnan jihar Kano da aka yi a watannin baya da suka gabata...
A yau jarumi Adam A Zango ya tuna baya inda ya wallafa hotunan jarumai mata guda tara wadanda dukkansu ya bayar da muhimmiyar gudummawa wajen shahara da karbuwar su a duniya wasu daga cikin su sunyi aure wasu kuma suna nan ana...
Kamar dai yadda kowa ya sani mutane sun yi kaurin suna wajen yiwa jarumai sharri akan abinda basu ji ba kuma basu gani ba, musamman ma yanzu da aka waye da amfani da kafafen sadarwa na zamani irin su Facebook, Twitter, Instagram..
A makon jiya ne dai wa'adin da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta diba domin tantance masu sana'ar shirya fina-finai a jihar ya cika, lamarin da ya kawo karshen shirin tantance masu sha'awar yin sana'arsu da lasisi daga...
Mudathir Ishaq
Samu kari