Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani katon saurayi da ya kware wajen shigar mata yana cutar samari ya gamu da gamonsa bayan ya afka wajen da asirinsa ya tonu bayan ya gama cutar mutane masu tarin yawa. Asirin wannan katon gardi ya tonu ne bayan sun kulla wata...
Daga cikin yaransa akwai Alhaji Nura Danmadami wanda ke aiki da hukumar DMO da kuma wani babban jami’in kwastam Ahmed Danmadami. Kamar yadda rahotanni suka nuna ya rasu bayan ya dade yana jinya.
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa Bashir dalibi ne da ya riki sana'ar nika yayin da yake zaman jiran sakamakon kammala karmar sakandire (junior WAEC) a makarantar gwamnati ta jeka ka dawo da ke unguwar Tudun
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya ce ba laifi bane kuma ba abin kunya bane ga wadanda suka bar jam'iyyar PDP su sake dawowa cikinta. Lamido ya bayyana hakan ne ranar Talata yayin da yake gabatar da jawabi a wurin
Sanarwar ta fayyace dalilai, inda ya hikaito yadda a shekarun baya limamai ke shiga masallatan ba tare da rakiyar Askarawa ba. Sai dai lamarin ya sauya zani bayan faruwar wasu ababe da suka sanya aka dauki mataki babu shiri.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito matasan sun yi kira ga fadar shugaban kasa, majalisar dokokin tarayya da duk sauran masu ruwa da tsaki dasu gaggauta tabbatar da Ibrahim Magu a matsayin shugaban EFCC mai cikakken iko.
Jami’ar jahar Kaduna ta dakatar da wani jami’inta mai suna Bala Umar wanda ake kira da suna A.B Umar biyo bayan tuhumarsa da wata daliba ta yin a cewa ya taba nemanta da nufin lalata lokacin da yake jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria
Jerin sunayen kwamishinonin ya iso majalisar ne tare da wata wasika wadda Gwamna Finitiri ya aiko da ita zuwa ga majalisar ranar Laraba 23 ga watan Oktoba.
A wani sako da ya wallafa a shafinsa na dandalin sada zumuta (Instagram), Zango ya bayyana cewa, "na ji dadin samun damar taimakon masu karamin karfi. Yana daga cikin burin rayuwata na taimaki jama'a, musamman kananan yara, ina ji
Mudathir Ishaq
Samu kari