Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana alhininsa game da mutuwar uwargidar marigayi tsohon firai ministan Najeriya, Sir Abubakar Tafawa Balewa,Hajiya Jummai Abubakar da ta rasu a ranar Lahadi, 27 ga watan Oktoba.
Da yake gana wa da manema labarai a ofishinsa ranar Asabar, Alhaji Mudassir Idris Abubakar, ya bayyana cewa tuni gwamnatin jihar Kano ta bashi filin da zai gina kamfanin tare da bayyana cewa yana cigaba da sauran shirye-shiryen
Wata majiya daga dangin marigayiyar ta shaida wa manema labarai cewa nan bada dadewa ba za a fitar da sanarwar tsare-tsaren binne ta. Kazalika, Legit.ng ta wallafa cewa tsohon shugaban jam'iyyar PDP a birnin tarayya, Abuja, Alhaji
Ta na da amfani mai tarin yawa, haka kuma ta na wasu illoli idan aka sha ta ba bisa ka’ida ba. Ana amfani da tsamiya wajen sarrafa abubuwan sha, wajen yin magani, da kuma a girke-girke a matsayin abun karin dandano.
Duk da tsohon gwamnan ya yi nasarar tsere wa binciken hukumar EFCC, Thisday ta ce bai iya samun nasarar tsere wa tafka asarar kadarorin da ya mallaka ba lokacin da yake sharafinsa a gwamnati. Alal misali, tsohon gwamna Yugudu ya
Kankana ta kasance daya daga cikin 'ya'yan itatuwa mafi shahara a doron kasa kuma mutane da dama su kan yi santi kwarai yayin kwankwadar ruwanta musamman wadanda kwayoyin halittun su masu bambance dandano ke aiki kwarai.
Binciken masana da kwararrun kiwon lafiya ya tabbatar da cewa, kusan dukkanin dangin abinci ko na sha mai zaki da aka sarrafa na da matukar illa ga lafiya muddin aka yawaita ta'ammali dasu, sai dai hakan bata kasance ga dabino ba.
Na’a-na’a wata shuka ce mai albarka wadda ta shahara a nahiyar Turai, Afirka, Asia, Australia, da kuma Amurka ta Arewa, inda ake amfani da ita a matsayin kayan kamshi da kuma maganin gargajiya musamman a cikin shayi.
Abarba na da matukar amfani a jikin dan adam a sanadiyar arzikin wasu muhimman sunadarai da ta kunsa kamar su; fibres, minerals, calcium, manganese, vitamins, Nutrient da kuma Anti Oxidant.
Mudathir Ishaq
Samu kari