Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jahar Kebbi, KESIEC ta sanar da jam’iyyar APC mai mulki a jahar ta lashe dukkanin kujerun da aka fafata a zaben kananan hukumomin jahar na ranar 26 ga watan Oktoba.
Gungun yan bindiga sun kaddamar da wani samame a karamar hukumar Malumfashi ta jahar Katsina, inda suka yi awon gaba da mahaifin wani hamshakin attajiri dake taimaka ma jama’a, Alhaji Ali Abdu.
Wani sabon bidiyo da yake ta faman yawo a shafukan sada zumunta ya jawo kace nace yayin da aka nuno wani mutumi makale a gindin bishiyar ayaba yana zina da ita. Wannan bidiyo dai da ya zama abin magana a shafukan sada zumunta...
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar tsohon gwamnan jahar Legas na mulkin Soja na farko, Birgediya Mobolaji Olofunso Johnson mai ritaya a ranar Laraba, 30 ga watan Oktoban shekarar 2019.
An kama wani mutumi a yankin arewacin kasar Rasha, inda ake tuhumarsa da laifin cin naman mutane bayan an gano wasu matattun mutane da aka cinye wasu sassa na jikinsu, tare da sauran sassan jikin wasu karnuka da wasu sauran...
A wata hira da aka yi da ita Hajiya Badiyya ta bayyana cewa ta haifi yara guda biyu wanda daya daga cikinsu ya mutu a lokacin yana da shekara 13 a duniya, sanadiyyar cutar sikila. Wannan dalili ne ya sanya Hajiya Badiyya Inuwa....
Hukumar kula da shige da fice ta kasa, NIS, ta sanar da kama wata mata da ta shahara wajen safarar yan mata zuwa kasashen waje domin sana’ar karuwanci, a kan iyakar Najeriya da kasar Bini.
Ko kun san cewa ana daukowa masu kudin Najeriya mata daga kasar Amurka su zo su dinga yi musu rawa? Eh wannan gaskiya ne, da yawa daga cikin 'yammatan sun je an canja musu halittarsu domin su kara kyau domin jawo hankalin mazan...
Hdari ne ya yi sanadiyyar kifewar faten kamar yadda babur din ta kifa, da haka ta zube gaba daya a kan yaran dake mata rakiya su 5 tare da konasu. Yaran dai sun hada da; Ibrahim Muhammad, Maryam Muhammad, Asiya Sulaiman, N
Mudathir Ishaq
Samu kari