Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sanannen malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya yi kira da babbar murya ga tsohon shugaban kasar Amurka, Barrack Obama da Sarauniyar Ingila Elizabeth da sauran kiristoci da su dawo addininsu na Islama...
Akalla mutane tara ne suka gamu da ajalinsu a sanadiyyar wani mummunan hadarin mota daya auku a ranar Alhamis, 28 ga watan Nuwamba a kan babbar hanyar Bauchi zuwa Darazo, cikin jahar Bauchi.
Bahaushe dai na cewa soyayya gamon jini. Ba a haduwa da saurayi yau a aureshi gobe. Ko kuma zamu iya cewa, kowanne masoya da ka gani, toh tabbas akwai wani labari mai dadi ko akasin hakan da ya zamo tushen soyayyar tasu...
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Zahrau Saleh wacce aka fi sani da Adama matar Kamaye, a cikin wasan kwaikwayon nan na Dadin Kowa, ta bayyana cewa a shirye ta ke ta auri abokin karawarta a wasan kwaikwayon. Asalin dai sunan..
Rahotanni sun nuna cewa, yarima Charles na shirye-shiryen hayewa karagar mulkin masarautar Birtaniya, a lokacin da sarauniya ta cika shekaru 95 a duniya...
A wani sabon salon a hani mummunan aiki, tare da umarni da kyawawan ayyuka, babban malamin addinin musulunci kuma minista a gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Sheikh Isah Ali Pantami ya yi gwaninta.
Jarumar fina-finan masana'antar Kannywood, Sadiya Kabala ta bayyana burinta a rayuwa. Jarumar ta ce bata da wani buri da ya wuce ta zama babbar 'yar kasuwa kuma maikudi kamar Alhaji Aliko Dangote.
Wani dan kasuwa a jihar Ibadan mai suna Saheed Eniola, ya sanar da wata kotu da ke jihar Ibadan yadda aka dinga kama matarshi mai suna Kafayat, da kaninshi suna cin amanarshi...
Legit.ng ta ruwaito wannan sanarwa ta fito ne daga kwamitin duba wata na majalisar koli ta musulunci dake karkashin shugabancin Sarkin Musulmi, inda kwamitin ta ce an yi katarin ganin jinjirin watan Rabiul Thani a daren Alhamis.
Mudathir Ishaq
Samu kari