Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A cewar majiyar, nan take mijin ya fadi sumamme sakamakon tsananin rikon da matar ta yi masa a 'mazakuta' kafin daga bisani likitoci su tabbatar da cewa ya mutu bayan an kai shi asibiti. Yanzu haka jami'an rundunar 'yan sanda na
Wani mutum mai suna Seun ya hadu da ajalinshi, bayan da karuwarshi ta soka mishi wuka saboda ta samu juna biyu. Lamarin ya faru ne a Ilesha, jihar Osun. Rigima ta sarke tsakanin Seun da karuwarshi ne bayan da ta samu juna biyu...
A duk ayyukan ka na yau da kullum, jikinka na bukatar karfi. Wannan dalilin ne yasa kake shan ruwa don kashe kishi. Amma saboda wahalar yau da kullum, wasu kan manta da ruwan gaba daya. Amma kunsan cewa shan ruwa da sassafe na...
Wani ma’aikacin banki a Najeriya mai suna Michael Itok ya kira ma kansa ruwa sakamakon wani rubutun batanci da ya yi a kan gwamnan jahar Akwa Ibom, Udom Emmanuel, inda a yanzu haka yana gidan yari a daure.
Wani mazaunin garin daya nemi a sakaya sunansa ya bayyana cewa lamarin ya auku ne da misalin karfe 2 na daren Laraba, inda yace yan bindigan sun shiga garin ne dauke da muggan bindigu, sa’annan suka kutsa kai cikin gidansa, suka d
Shi ma a nasa jawabin, shugaban kwamitin majalisar dokokin jahar Gombe dake kula da kasafin kudi, Aliyu Usman Baba Manu ya bayyana damuwarsa game da matsalar rashin samun abinci mai gina jiki a jahar.
An bayyana Bahaushe a matsayin mutumin da yake tozartawa tare da cin zarafin mata da sunan aure, a tsakanin sauran kabilun kasar nan baki daya. Shugabar cibiyar Arridah Foundation dake Kaduna, Hajiya Rabi Salisu Ibrahim ce ta...
A yayin da ake bikin ranar cin zarafin mata ta duniya, wani magidanci ya bayyana yadda matanshi ke cin zarafinshi. Magidancin mai suna Malam Rabiu ya bayyana yadda matan sa har hudu ke hade kansu wajen cin...
Fitacciyar jarumar fina-finan hausa, Rahama Sadau, ta bayyana cewa tana da burin da ta dade tana dakon shi, domin ta shirya fim din da zai ilimantar da al’umma tare da taba rayuwa da matsalolin da ake fama dasu a kasar Hausa...
Mudathir Ishaq
Samu kari