Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani mamuguncin yaro dan shekara 22, Yusuf Lawal ya halaka wani jami’in rundunar Yansandan Najeriya mai suna Kofur Musa Isiyaku a yayin da Dansandan ya yi kokarin kamashi da hannunsa.
Babban kotun tarayya da ke Abuja a ranar Litinin, ta yi fatali da karar da ke kalubalantar shugaban 'yan sandan Najeriya na diban 'yan sanda 10,000 aiki a fadin kasar nan. A yayin yanke hukunci a ranar Litinin, Jastis Inyang Ekwo
Wani jarumi daya shahara wajen kama barayi da miyagu a jahar Kaduna, Shehu Musa Aljan ya sake samun nasara yayin da yayi arangama da wasu gungun yan bindiga da suka tattara shanun mutane da nufin haurawa dasu gadar Kaduna.
Najeriya ta kasanace gidan wasu mashahuran manyan masu kudi a Afirka. Daga cikin mashahuran masu kudin sun hada da ‘yan kasuwa da masu nishadantarwa. Saboda yanayin halin da kasar ke ciki, ba kasafai ake ganin gine-gine na alfarma
A ranar Juma'a ne wata babbar kotun Sharia da ke zamanta a Gusau, jihr Zafara, ta bayar da umarni a tsare tsohon kwamishinan kananan hukumomin jihar Zamfara, Bello Dankande, bayan an gurfanar da shi a gabanta bisa zarginsa da hann
A ranar Juma'a ne wani mutum mai suna Yusuf Buhari, ya maka matarshi mai suna Hadiza Muhammad, gaban kotun shari'a da ke zama a Magajin Gari, jihar Kaduna, a kan sauyawa yaransu mata biyu makaranta ba tare da saninshi ba. Buhari
Nanfe Joy Jatau matashiya ce da ta kammala karatun digirinta a jami’ar Jos a fannin wasan kwaikwayo. Amma ba kamar yadda aka san matan arewa ba, sai ta kama sana’ar wankin mota a garin Jos...
Allah mai iko da buwaya. Wani dan Najeriya da ya yi shekaru 12 a gidan gyaran hali a kan laifin da bai san hawa ba, bai san sauka ba ya zama lauya. Bawan Allah ya kammala karatunshi sannan ya amsa kira na zama lauya a Najeriya...
Mai martaba Sarki Muhammadu Sanusi II, ya kai ziyara jami’ar Alkasimia da ke garin Sharja a hadaddiyar daular Larabawa. Ya yi hakan ne don nemawa wasu mahaddatan alkur’ani na jihar Kano guraben karatu a makarantar...
Mudathir Ishaq
Samu kari