Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Debbie Karema mai shekaru 61 ce dake yankin Yemel Hempstead Hertfordshire, wacce take son komawa asalin siffarta bayan da ta koma namiji lokacin da take da shekaru 44 a duniya. Kamar yadda BBC ta ruwaito, ta yanke hukuncin...
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ahmad Lawan ya rantsar da sabon Sanatan jam’iyyar APC dake wakiltar mazabar Kogi ta yamma a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Smart Adeyemi.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancon gwamnan jihar Dr Abdullahi Umar Ganduje ta dandasawa mutanen jihar wata gadar kasa mai hawa guda uku. Gadar na nan a titin Magaji Dambatta, tsohon sha tale-talen Dangi...
Legit.ng ta ruwaito EFCC ta bayyana cewa ta samu nasarar cafke Alaramma ne bayan Dewu ya aika mata da rubutaccen korafi inda ya zargi Alaramma da damfararsa $3,024,000, kimanin N1,093,176,000 kenan a kudin Najeriya.
A ranar Talata ne gwamna Matawalle ya aika da sunaye mutane 19 da yake son bawa mukamin kwamishina zuwa ga majalisar dokokin jihar Zamfara. Da yake bayyana dalilinsa na saka sunayen mambobin jam'iyyar APC a cikin kunshin kwamishin
Gangancin gangan ya debi wasu gungun mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Haram inda suka yi kokarin kutsa kai cikin sansanin Sojojin Najeriya na bataliya ta 112 dake garin Mafa cikin karamar hukumar Mafa na jahar Borno.
Wata budurwa mai suna Sharik Tobar mai shekaru 17 an gano tana da ciwon yawan bacci. Budurwar ‘yar asalin kasar Kolombiya ce wacce ake wa lakabi da ‘Kyakyawa mai ciwon bacci,’. An saka mata hakan ne bayan da budurwar ta yi baccin.
Wani mutum a yankin Yammacin Birginia da ke kasar Amurka ya shaidawa hukumomi yadda ya yi nasarar kashe saurayin daya daga cikin ‘yarsa kuma aka birneshi a wani kabari da suka gina. Daga baya kuma mahaifin ya aure ‘yar ta shi...
Sananniyar jarumar masana'antar Kannywood din nan da ake kira da Teema Makamashi, ta karyatar cece-kucen jama'a da suke cewa jaruman masana'antar Kannywood din basu da tarbiya.
Mudathir Ishaq
Samu kari