Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
An cimma yarjejeniyar biyan kudin tare da tsare tsaren matakan karin albashin ne a tsakanin shuwagabannin kungiyar kwadago na jahar Jigawa da hadakar jami’an hukumomin gwamnati.
Wata babbar kotu a jihar Kano mai lamba takwas ta yankewa wassu mutane biyu hukuncin kisa. Kotun karkashin jagorancin Jastis Usman Abba ya zartar da hukuncin kisan ne akan mutane biyu.
Siyar da wiwi a jinina yake- Wannan ne kalaman da suka fito daga bakin wani mutum mai suna Umaru Shehu, wanda jami’an yaki da fasa kwabrin miyagun kwayoyi suka cafke. Sun kama Umaru Shehu ne yayin da yake safarar ganyen wiwi...
Wani mutum mai aikin hakar kabari, dubunshi ta cika bayan da yake siyar da kokon kan mutum a naira dubu shida. Kazeem Olarewaju na tsaron makabartar Unguwar Oke Sunna ne a Legas. Ya shiga hannu ne bayan da aka tabbatar da zargin..
Gwamnan jahar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya aika ma majalisar dokokin jahar Zamfara sunayen mutane 19 da yake muradin nadasu mukamin kwamishinoni a gwamnatinsa, domin ta tantancesu.
Jami’an rundunar Yansandan Najeriya reshen jahar Katsina sun samu nasarar cafke wasni kasurgumin barawon mutane inda yake garkuwa dasu domin karbar kudin fansa bayan ya sace kanwarsa, karamar yarinya yar shekara 6.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada sabon Sheikh Zikrullah Olakunle Hassan a matsayin sabon shugaban hukumar kula da jin dadin alhazai ta Najeriya biyo bayan karewar wa’adin mulkin tsohon shugaban hukumar, Abdullahi Mukhtar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike wa majalisar dattawan tarayyar Najeriya sunayen shugabanni, Kwamishinoni da kuma Membobin da wakilan hukumar alhazan Najeriya wato (NAHCON)...
Wani bidiyo mai cike da abun mamaki da al'ajabi ya yawaita a kafafen sada zumuntar zamani. A bidiyon, an ga wata mata ne tana jibgar mijinta kamar Allah ya aikota. A cewar matar, mijin ne ya zageta, lamarin da ya bata mata rai...
Mudathir Ishaq
Samu kari