Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Innalillahi wa inna ilaihirraji'un, Allah ya yi wa mahaifin fitacciyar jarumar Kannywood, Hafsat Idris, rasuwa. Kamar yadda hoton da jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram, wanda yake nuna dakin asibiti, akwai yuwuwar mahaifin
Fitacciyar tsohuwar jarumar Kannywood, Saiam Muhammada ta ce ko gobe ta samu mijin aure, za ta shiga daga ciki. Jarumar ta dade tana jan zarenta a masana'antar, duk da cewa ba kowane irin fim take fitowa ba, kasancewar ta ce sai t
Fitacciyar jarumar Kannywood da ke jan zarenta a wannan karnin, Rahama Sadau, ta bada sanarwar bude katafaren gidan abincin siyarwa mai suna Sadau Home wanda zzata bude a garin Kaduna kwanaki kadan daga yanzu.
An cafke wani mutum da laifin kisan kai a kasar Phillippines bayan da aka zargi ya hallaka wata mata tare da cinye kwakwalwarta. Lloyd Bagtong matashi ne mai shekaru 21 a duniya, kuma an cafkeshi ne a ranar Alhamis a tsibirin...
A matsayin hanyar shawo kan cunkoson ababen hawa a titunan kasar Ghana, binciken jami’an ‘yan sandar kasar ya nuna cewa mazan aure ne ke cushe titunan kasar. Kamar yadda hukumar kula da sufuri (MTTD) ta kasar Ghana ta sanar...
Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta tabbatar da cewa ba za a iya hanata magana ba. Ta sanar da hakan ne a ranar Alhamis 5 ga watan Disamba a birnin Landan...
A wani kauye mai suna Obosi ne na jihar Anambra jami'an 'yan sanda suka kama wani faston majami'ar Mountain of fire ministries mai suna Chukwudi Chukwumezie wanda aka fi sani da 'Agudo Jesus' da laifin lalata da wata matashiyar...
Ministan sadarwa, Sheikh Dakta Isa Ali Pantami, ya bayyana cewa zai bi ba'asin yadda kisan Mus'ab Sammani ya kasance. Zai kuma bi hakkin kisan har sai ya ga abinda ya turewa buzu nadi...
Shugaban kwamitin PACAC ya kwatanta wadanda ke kalubalantar Buhari da jahilai kuma munafukan da suka kasa banbance bashi da yawan manyan aiyuka. A yayin tattaunawa da jaridar Daily Independent, Sagay ya ce...
Mudathir Ishaq
Samu kari