Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata karuwa ta gurfana a gaban kotun majistare ta Mutare bayan da ake tuhumarta da laifin ajiye dabba mai hatsari a muhallinta. An gano cewa, tana amfani da Mesar ne mai tsawon mita 6 don yin sihiri ga masu nemanta...
A kowacce ranar 10 ga watan Disamba ne ake bikin kare kare hakkin dan Adam. An amince da ranar ne tun a shekarar 1948. Akwai mata masu yawa da ke fafutukar kare hakkin mata. Ga mata biyar da suka yi fice a wajen kare hakkin dan...
Kamar yadda aka yi tsammani, 'yan Najeriya sun fara mayar wa Aisha Buhari martani a kalaman da ta yi, wadanda suka fito da barakar da aka dade ana zargin akwai a tsakanin uwargidan Buhari da wasu na hannun damunsa. A yayin da wasu
A ranar 4 ga watan Disamba 2019 newani bidiyo dauke da wasu samari masu tuyar kosai ya mamaye shafukan sada zumunta, cike da ban mamaki da al’ajabi ganin samari masu tuyar kosai a wannan lokaci da muke ciki na girman kai da son...
Lamarin ya fara ne lokacin da Bekki Cocks ta sanar da kawayenta irin tsananin son da take wa kafet dinta. Kawayen nata sun ce basu yi tsammanin maganar aure zata shigo tsakaninta da kafet din ba...
Wani bidiyo mai cike da abun al'ajabi ya cika kafafen sada zumuntar zamani. Bidiyon na bayyana yadda wani dafaffen nama ne ya koma maciji a Abraka, jihar Delta...
Joe Rwamirana wani mutum ne dake zama a Kampala amma dan asalin kasar Uganda ne. Mutumin mai shekaru 48 ya fara samun miliyouin kudade ne bayan da kamfanonin maganin kwari suka gane tusarshi tana hallaka sauro da wuri...
Shugaban hukumar, Dakta Aliyu Musa Kibiya ne ya tabbatar da haka ga majiyar Legit.ng inda yace da fari jami’an Hisbah sun fara kama wani matashin dan daudu ne, inda a wayarsa suka jiyo wani shiri da abokansa yan daudu suke yi na y
Funsho mai shekaru 72 a duniya ya yi murabus daga aiki babu dadewa kuma kotu ta tsinke igiyar aurenshi da matarshi. An zargeshi da rashin kwanciya da matar ne na shekaru uku...
Mudathir Ishaq
Samu kari