Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kamar yadda Ahmad Salkida mai bada rahoton aiyukan 'yan Boko Haram tun tsakiyar 2006, ya bayyana cewa Abubakar Shekau ya saki wani sakon Kirsimeti na murya.A sakon ne yake bayyana cewa "Yesu ba dan Allah bane."
Tsohon mai bada shawara a fannin tsaro, Sambo Dasuki ya yi bayani a kan garkamesa da gwamnatin tarayya tayi na shekaru hudu. Ya kara da bayyana cewa bashi da wata kulalliya tsakaninsa da kowa.
Akalla mutane biyu ne suka gamu da ajalinsu yayin da wasu gungun yan bindiga da ake tunanin barayin shanu ne suka kaddamar da samame a wasu kauyuka guda 9 na karamar hukumar Wasagu na jahar Kebbi.
Gwamnatin jihar Kano a ranar Laraba ta rufe wani gidan 'Mayu' a garin Makoli dake karamar hukumar Dawakin Kudu ta jihar. A yayin zantawa da manema labarai jim kadan bayan rufe gidan, sakataren cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kan
Barayin da suka kwashi kayan ‘yan kasuwar Ekiosa bayan da gobara ta tashi a ranar Lahadi sun mayar musu da kayan da suka sata. Barayin sun mayar da kayan ne bayan da wani malami ya dirka tsinuwa a kan wadanda suka yi satar...
Ministan kimiyya da fasaha, Ogbonnaya Onu, ya ce Najeriya na da karfin samar da injinan kera sassan jiragen sama. Onu ya sanar da hakan ne a ranar Litinin a lokacin da ya je bude wani sassa hukumar habaka manyan aiyuka ta...
Kasar China zata sake rubuta Bibul da Qur’ani don su ‘daidaita da zamani’ sakamakaon durkushewar kungiyoyin addinai na kasar, wani rahoto ya bayyana. Sabbbin littafan addinan ba zasu kunshi wasu abubuwa da suka ci karo da dukkan..
Wani matashi mai hazaka daga jihar Kano mai suna Abubakar Maiwada Danjuma ya hada wata Keke wacce ke iya tuka kanta ta hanyar amfani da hasken rana. Wannan matashin dai ya daura hotunan keken da ya samar ne a shafinsa na kafar...
Wasu Yahudawa masu tsaurin ra'ayi sun kai hari masallacin Aksa dake gabashin Kudus. Sun kutsa cikin masallacin tare da jami'an tsaro masu kula da lafiyarsu...
Mudathir Ishaq
Samu kari