Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sakamakon zubar dusar kankara da ta tsananta a jihar Logar da ke Afganistan, mutane biyar da ke wani sansanin masu neman mafaka sun rasa rayukansu. Didar Ahmad Lavang, kakakin fadar gwamnan Logar ya ce tsawon kwanaki ana ta...
Sabon gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya koka a kan yadda jam'iyyar PDP ke shirin sirri da 'yan majalisar jihar don su tsige shi. Ya sanar da hakan ne a wata takarda da mai bada shawara na musamman gare shi a kan yada labarai...
A coci dai an san fastoci da bayani tare da huduba ga jama'a. Sau da yawa hudubobin kan tabo addini ne tare da wasu manyan lamurran da ke ci wa mutane tuwo a kwarya. Amma ba abin mamaki bane idan hankalin mutum ya dauku a kan...
Jaridar Independent.UK ta ruwaito yadda aka fasa bikin auren wasu masoya bayan mahaifin ango da mahaifiyar amarya sun bace. An zargi cewa guduwa suka yi kamar dai yadda masoyan da suke tunanin soyayyarsu bata da mafita...
Zakara ya baiwa wani matashi dan shekara 20 da ake tuhuma da tafka laifin sata mai suna Hassan Sulaiman sa’a yayin da ya tsere daga ofishin Yansanda a jahar Legas a daidai lokacin da ake shirin mika gurfanar da shi gaban kotu.
Yan bindiga da ba’a san ko su wanene ba sun kai wani mummunan samame a unguwar Abebe dake cikin karamar hukumar Keana na jahar Nassarawa, inda suka kashe mutane hudu babu laifin fari balle na baki.
A jiya Talata ne kwamishinan 'yan sandan jihar Kwara, Lawan Ado ya ce an sauyawa wasu 'yan sanda wajen aiki saboda zargin da ake musu. Ado ya ce mazauna yankin sun zargi 'yan sandan da laifin siyar da wadanda ake zargi masu...
An kori wani malami a makarantar koyar da aikin jarida ta Najeriya wacce ta ke jihar Legas a kan laifin neman wata daliba da lalata. Kamar yadda Jaridar Linda Ikeji ta ruwaito, Tene John malami ne a makarantar koyar da aikin...
Wasu gungun yan bindiga da suka fitini al’ummar karamar hukumar Kanam da fashi da makami sun gamu da ajalinsu a hannun ayarin fusatattun jama’an gari da suka yi fito na fito dasu ba tare da jin tsoro ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari