Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A cikin wata sanarwa data fito daga hedikwatar rundunar 'yan sandan Abuja, kwamishinan 'yan sanda, CP Bala Ciroma, ya bayar da umarnin a fara gudanar da bincike a kan sace matashin. Sanarwar mai dauke da sa hannun kakakin rundunar
Mummunan lamarin ya faru ne a ranar Juma'a a jihar Bauchi. Wani mutum mai bakin kishi wanda aka bayyana sunansa da Solomon ya soka wa budurwarsa mai suna Patience Zakarai wuaka saboda ta dau wayar wani a gabansa.
Mataimakin Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Baba Tela a ranar Lahadi ya ce bai mayar da kansa hotiho ba a mulkin jihar. Tela ya sanar da cewa yana da rawar takawa kamar yadda kundin tsarin mulkin kasar nan ya tanadar. Ya sanar da haka
Wani bidiyon wasu mata da aka yi fim din batsa da su a jihar Filato ya jawo cece-kuce a kafafen sadarwar zamani a makon da ya gabata. Jaridar Daily Trust ta ruwaito ce bidiyon na kunshe ne da wasu mata tsirara suna lalata da wani
Mzee Kibor yana shiga kanun labarai ne a lokuta daban-daban a kan matsalolin da suka shafi sakin aure. sau da yawa matsalar shi ita ce matan shi na hana shi kwanciya da su wanda ya ce hakkin shi ne yake bukata.
Abin mamaki ba ya karewa a duniya. Wannan ba abun mamaki bane don hauka kawai zamu kira shi da karshen zamani. Sharon 'yar asalin Najeriya ce amma ta yi makaranta a UK. "Ina son mahaifiyata da mahaifina amma na fi yi wa mahaifina
Bidiyon wata mata da aka ga wasu 'yan mata sun yi mata tsirara kuma suna dukanta ya yawaita a yanar gizo kuma ya jawo cece-kuce. Sun zargeta ne da yunkurin kwanciya da wani mutum wanda ba saurayinta bane.
Kwanaki 15 bayan wasu fusatattun mutane sun hana dan sanda kama wani, wani bidiyon mai keke napep da DPO suna dambe ya bazu a yanar gizo. Jaridar Within Nigeria ta gano cewa DPO din 'yan sandan ya zagi matukin keke napep saboda za
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta damke wani mutum mai suna Joshua Adetutu mai shekaru 22 bayan da yayi yunkurin yanke gaban mahaifiyar shi saboda zargin ta da yake da bin maza. Kamar yadda Gistmania ta ruwaito, lamarin ya faru
Mudathir Ishaq
Samu kari