Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Matashin nan dan asalin jahar Katsina da ya kuduri aniyar gudanar da tattaki tun daga jahar Katsina har zuwa jahar Kano saboda kaunar da yake ma gwamnan jahar Kano, ya cika burinsa, kamar yadda za ku gani.
Hadaddiyar kungiyar kwadagon Najeriya reshen jahar Neja ta umarci y’ay’anta da su zauna a gida a wani mataki na fara yajin aikin sai baba ta ji saboda gazawar gwamnatin jahar wajen biyan karancin albashin N30,000 ga ma’aikatan.
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Batagarawa/Charanchi/Rimi a majalisar wakilan Najeriya, Alhaji Hamza Dalhatu ya rasa matarsa a wani mummunan hadarin mota da ya auku a babban birnin tarayya Abuja.
Wata kungiyar 'yan madigo ta maka hukumar yi wa kungiyoyi rijista a gaban kuliya. Ta zargi hukumar da kin yi mata rijistar kungiyar. Kamar yadda sananniyar mai rajin kare hakkin dan Adam mai suna Pamela Adie, wacce ta mika...
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta shawarci makarantu, wuraren bauta, kasuwanni, tashar motoci da sauran wuraren da jama'a ke taruwa da su dawo da salon duba kayan mutane kafin barinsu shiga. Wannan shawarar ta biyo bayan kama w
Georgina Rodriguez ta bayyana yadda shahararren dan kwallon kafa Ronaldo ya sace zuciyarta baki daya. Wannan ya bayyana ne bayan da ake rade-radin cewa masoyan sun yi aure. A lokacin da yake wasa da kungiyar kwallon kafa ta Real..
Wani mutum da yayi wa banki fashi ya boye fuskar shi ta hanyar sanya bakar fuska a Amurka. A halin yanzu dai jami'an 'yan sandan kasar Amurka na neman shi ido rufe. Sashen 'yan sandan yankin Perryville suna neman mutumin...
Wani abin mamaki ya faru a ranar Litinin cikin babbar kotu da ke Yola. Daya daga cikin mutane 8 da ake zargi da garkuwa da mutane ne ya amsa laifinsa tare da kira ga sauran bakwai din da suka ki amsawa da su ji tsoron Allah su fad
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa kwamitin da zai dinga duba halin da tsaron kasar nan ke ciki akai-akai. Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya bayyana hakan bayan ganawar da suka yi tare da shugaban kasar da kuma
Mudathir Ishaq
Samu kari