Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa gwamnatin Najeriya za ta fara sayar da gidajen da ta kammala ginasu guda 1,094 a babban birnin tarayya Abuja da kuma jahohi 34 dake fadin kasar nan, nan nada jimawa ba.
Gwamnatin jahar Kaduna, a karkashin jagorancin Gwamna Nasir Ahmad El-Rufai ta kwace wani tsohon Hotel, Durbar Hotel, mallakin iyalan tsohon shugaban kasa Janar Sani Abacha dake kan titin Muhammadu Buhari Way a birnin Kaduna.
An gano cewa wani mai daukan hoto dan asalin Najeriya mai suna Rasheed, wanda aka fi sani da O.J. Olabode ya mutu. Wani mutum mai suna Christopher Poole mai shekaru 26 ne ya kashe shi a wani titin kasar Amurka saboda yayi fitsari.
Rundunar 'yan sandan jihar Bayelsa ta cafke Monday Uwem mai shekaru 30 sakamakon zargin shi da ake da halaka matar shi Blessing Menaboo mai shekaru 26. Jaridar Within Nigeria ta gano cewa wanda ake zargin ya birne gawar matar...
Mai martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris zai cika shekaru 45 a kan karagar mulki a ranar Asabar, 8 ga watan Feburairu na shekarar 2020 tun bayan darewarsa a matsayin Sarkin Zazzau na 18.
Dogara, tsohon shugaban majalisar wakilai, ya bayyana hakan ne ranar Alhamis, 6 ga watan Fabrairu, a wurin wani taro a kan tsaro da wata cibiya (ARDP) ta shirya a Kaduna. Ya bayyana cewar gazawar samun shugabaci nagari da zai hada
A yayin tabbatar da aukuwar lamarin, kakakin rundunar 'yan sandan jihar Kano, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce hukumar sun samu labarin ne wajen karfe 9:30 na daren Laraba. Ya ce jami'an sun hanzarta zuwa wajen inda suka kwashes
Kamar yadda ya ce, barkewar cutar Coronavirus din a kasar China ta dame shi kuma yana tsoron cewa cutar za ta iya sauka a kasar Ghana. A don haka ne ya yanke shawarar kirkiro man warakan don yakar cutar. Ya ce za a shafa man a duk
Gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya yi ma matashin nan da ya tako a kasa daga jahar Katsina zuwa jahar Kano domin murnar nasarar da ya samu a kotun koli, kabakin alheri, kamar yadda Legit.ng ta ruwaito.
Mudathir Ishaq
Samu kari