Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Soyoye ya bayyana hakan ne a harabar kamfanin yayin wata ziyarar gani da ido da jami'an cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC) da na hukumar lafiya ta duniya (WHO) suka kai masana'antar. Darektan ya shaidawa tawagar
An tura Atiku Boza-Boza da Adamu Babale gidan yari bisa umarnin wata kotun jihar Gombe bayan an gurfanar da su da zargin hada kai tare da niyyar zagi da cin mutunci, kamar yadda takardar tuhumarsu da Premium Time ta gani ta bayyan
Wani mutum wanda aka gano yana da shekaru 100 a duniya ya auri wata karamar yarinya wacce take cikin shekarunta na 20. Masoyan sun yi auren ne a kasar Indonesia da ango mai suna Katte wanda yayi jika da amaryar. nagon ya kasance w
Ministan ya bayyana matsayarsa ne yayin da yake amsa tambayoyin manema labarai jim kadan bayan ya kammala gabatar da takarda a wurin wani taron shirin yaye dalibai da kwalejin kimiyya ta Kano (Kano State Polytechnic) ta shirya ran
Daily Nation ta rawaito cewa direban motar ya nemi motar ya rasa bayan ya fito daga Cocin St. Anthony, inda ya sauke wata gawa. A wani rahoto da ABC ta wallafa a ranar da abin ya faru (26 ga watan Fabrairu), hukumomi sun roki bara
Masu garkuwa da mutanen biyu da dakarun sojin suka kama sune; Bala Yunusa (wanda aka fi sani da Katako), dan asalin jihar Kaduna mai shekaru 35 da Idris Iliyasu (wanda aka fi sani da Dan Ikara), mai shekaru 37, dan asalin karamar
Wani malamin addinin Musulunci mai suna Ahmed Salisu ya koka a gaban kotu a kan yadda ya kama matar shi tare da wani kato. Alkalin kotun, Adeniyi Koledoye, ya ce kotun ba ta da wani dabara daya wuce ta tsinke igiyar aurensu...
Hamma Hayatu ya kasance mai goyon bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari amma a yanzu ya jinjinawa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a kan gina makaratun almajirai da kuma jami’o’i a Arewa...
Biyo bayan gano mai dauke da muguwar cuta ta Coronavirus a Najeriya tare da kebance mai cutar a asibitin Yaba da ke Legas, wani ma'aikacin Lafiya a ranar Juma'a ya ce mara lafiyan ya fusata kuma ya yi yunkurin guduwa...
Mudathir Ishaq
Samu kari