Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kashe-kashen musulmai a kasar Indiya sakamakon hargitsi tsakanin Musulmai da mabiya addinin Hindu a kan wata doka ya kai rayuka 27 a birnin New Delhi a ranar Laraba. A yayin da babban birnin kasar Indiyan ke fuskantar hari mafi mu
Wani dan fashi mata maza wanda aka yankewa hukuncin watanni shida a gidan yari an kasa saka shi wajen mata ko maza bayan lauyan shi ya musanta ba zai iya zama cikin mata ko maza ba. Rahotanni sun ce Leila Le Fey an yanke mishi huk
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya bayyana cewa rashin aikin yi a kasar nan zai ragu. Ya ce matatar man fetur din Dangote za ta samarwa da 'yan Najeriya 70,000 aikin yi idan aka bude shi. Ya ce sabbin dokokin gwamn
Sabon shugaban kungiyar Boko Haram tawariyya, watau ISWAP dake da alaka da kungiyar yan ta’adda ta duniya, ISIS, Lawan Abubalar wanda ake ma lakabi da Ba Lawan ya fara kokarin tabbatar da karfin ikonsa ta hanyar kashe manyan yan m
Tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bara game da zargin da ake yi masa da hannu cikin badakalar kudin makamai a zamanin da yake minista, sa’annan ya wanke manyan hadimansa guda biyu, Injiniya Abba Kabir Yusuf
Kasar Argentina ta shiga cikin tarihi inda ta bayyana kasa ta farko a Latin America ta da fara halasta zubar da ciki. A kasar Argentina, an halasta zubar da ciki idan fyade aka yi wa mace ko kuma cikin zai zama barazana ga lafiyar
Wani direban tasi ya sheka lahira bayan fadan da suka yi da wani mamallakin mota kirar Lexus SUV. Ganau ba jiyau ba, sun zargin mai motar da yi wa mai tasin mugun duka bayan sun ci karo. An gano cewa lamarin ya faru ne a shataleta
Wani farfesa dan Najeriya mai suna Farfesa Maduike Ezeibe ya sanar da cewa ya samo maganin cutar Coronavirus da zazzabin Lassa. Farfesan a fannin 'Virology' a jami'ar Michael Okpara ta aikin noma da ke Umudike, ya taba ikirarin sa
Hukumar kiwon lafiya ta duniya, WHO ta bayyana cewa wani babban jami’i dake ofishinta na kasar Iran ya kamu da annobar cutar nan mai suna Coronavirus – Covid-19 da ta addabi al’ummomin duniya gaba daya.
Mudathir Ishaq
Samu kari