Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A kwanakin baya ne ministan harkokin sadarwa, Dakta Isa Pantami, ya umarci hukumar NCC ta rufe dukkan wasu layukan wayar hannu da basu da rijista ko kuma ba a yi musu rijista ta hanyar da ya kamata ba. Bayan wannan umarni, rahotan
Wani mutum mai suna Port Harcout Cabman, a shafinsa na twitter ya zargi wasu jami’an kiyaye hadurran kan titi da mugunta. Mutumin ya wallafa bidiyo ne inda ya zargi jami’an da fasa wa wata mata tayar mota wacce yace ‘yar uwar shi
Gwamnatin jihar Kaduna ta ba wa ‘yan Kasuwar Barci da ke Tudun Wada a Kaduna wa’adin kwanaki uku. An manna sanarwan ne a shagunan da ke kasuwar a safiyar Asabar kuma an umarci ‘yan kasuwar dasu bar kasuwar zuwa ranar Litinin. Shug
Al'ummar anguwan Ja'en da ke karamar hukumar Gwale ta jihar Kano ta tsame kanta daga cikin masu korafi ga majalisar jihar Kano a kan ta binciki Sarki Muhammadu Sanusi II a kan zargin karantsaye ga al'adun gargajiyar jihar Kano. A
A birnin Rome na kasar Italia ne a ranar Laraba ne suka haramta gaisawa da juna wanda za a hada jiki. An haramta sumba, musabaha da rungumar juna saboda yaduwar cutara coronavirus a kasar. Saurana matakan da manyan ministocin kasa
Wata budurwar Najeriya tayi ikirarain cewa ba ta damu ba idan mijinta na neman mata barkatai. Kamar yadda ta wallafa, babu dadi mutum ya nace cin abu daya a kowacce rana. A kalla da namiji na bukatar abinci kala-kala. Idan kuwa ha
Wani dan Najeriya mai suna Chinedu Okorafor ya bayyana yadda talla a titi ta sauya mishi rayuwar shi gaba daya. Yana samun a kalla naira miliyan daya a kowanne wata daga wannan sana’ar ta shi. Okorafor, wanda ya koma yankin gabas
Fada tsakanin ma’auarat dai ya zama ruwan dare a kowanne yanki na duniyar nan. Dukkan ma’aurata na da banbanci da kuma kamanceceniya a wasu bangarorin rayuwa. Akwai labaran fada tsakanin shugabannin kasashe da matansu, sarakuna da
Wani matashi mai shekaru 24 mai suna Daniel Chukwudiebele Okocha wanda ya sokawa budurwar shi mai suna Nkechi Vivian Agwor wuka har ta mutu, a kan zarginta da cin amanar shi, ya shiga hannun rundunar ‘yan sandan jihar Legas. Lamar
Mudathir Ishaq
Samu kari