Gowon da wasu gwamnoni 2 a Aso Villa don taya Osinbajo murna (Hotuna)

Gowon da wasu gwamnoni 2 a Aso Villa don taya Osinbajo murna (Hotuna)

Yakubu Gowon, tsohon shugaban kasar Najeriya; Babajide Sanwo-Olu, gwamnan jihar Legas da kuma Udom Emmanuel, gwamnan jihar Akwa Ibom duk sun ziyarci mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo a fadar shugaban kasar don taya shi murnar zagayowar ranar haihuwarsa karo na 63.

Iyalai da abokan arziki duk sun hallara don taya mataimakin shugaban kasar murnar wannan rana ta musamman. Ga hotunan:

Gowon da wasu gwamnoni 2 a Aso Villa don taya Osinbajo murna (Hotuna)
Gowon da wasu gwamnoni 2 a Aso Villa don taya Osinbajo murna (Hotuna)
Asali: Twitter

A wani labari na daban da Legit.ng ta ruwaito, kakakin Osinbajo ya taya shi murnar zagayowar ranar haihuwarsa.

Kamar yadda ya bayyana, Akwai a kalla wasu kyawawan halaye guda hudu da suka sa mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya fita daban daga sauran shugabannin Najeriya.

Kakakin ya bayyana hakan ne a cikin sakonsa na taya Osinbajo murnar cika shekaru 63 a duniya. Da yake yin karin bayani a kan kyawawan halayen Osinbajo, Akande ya bayyana cewa;

1. Osinbajo mutum ne mai matukar dogaro ga Allah, kuma hakan ne sirrin samun nasarorinsa a rayuwa.

2. Kaskan da kai da tawakkali ga Ubangiji su ne manyan makaman da Osinbajo ke amfani da su wajen samun nasara a kan duk abinda yasa a gaba.

3. Aiki tukuru da kuma mayar da hankali a kan aiki sun kasance sirrin samun nasarorinsa a aiyukan da ya yi a baya da kuma wanda yake yi a yanzu.

4. Ilimi da kuma yin abinda ya dace a lokacin da ya dace, musamman a al'amuran da suka shafi aikinsa da kuma mu'amala da jama'a.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel