Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sakamakon bullar annobar nan mai toshe numfashi, fadar shugaban kasa ta gayyaci kwararru ma’aikatan feshi domin su gudanar da feshi a ofishin shugaban kasa Muha
Majinyata shida da ke fama da cutar coronavirus a jihar Legas ne a yau suka warke. Za a sallamesu daga cibiyar killace majinyatan cutuka masu yaduwa da ke Yaba
A yayin da annobar cutar coronavirus ta barke a kasashen duniya, Najeriya ta shiga sahun kasashen da ke fama da cutar. Amma kuma babban abun tsoro shine yadda c
Hukumar kula da filayen jiragen sama na gwamnatin tarayya (FAAN) ta sanar da cewa ana feshin magani a filayen jiragen saman Najeriya. Kamar yadda bidiyon ya bay
Abba Kyari, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ki killace kansa ba bayan ya dawo daga kasar Jamus da Ingila ne saboda a lokacin da ya d
Kafatanin rundunonin Najeriya na zaune cikin shirin ko-ta-kwana tare da aiki da cikawa domin dabbaka umarnin shugaban kasa Muhammadu Buhari na garkame Najeriya
Kasa da sa'o'i 24 bayan gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da rufe kasuwanni a jihar, hukumar habaka kasuwanni ta Kaduna ta fara feshin maganin kashe kwayoyin COVI
Ministoci takwas ne da suka hada da mace daya tare da wasu manyan jami'an gwamnati ne a ranar Laraba aka dauka jininsu don gwajin cutar COVID-19. Akwai karin mi
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin yan Najeriya 16 a matsayin sabbin manyan sakatarorin ma’aikatu daban daban, kamar yadda ofishin shugabar ma’ai
Mudathir Ishaq
Samu kari