Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A jiya Alhamis ne wata kotun majistire dake Iyaganku, jihar Oyo, ta bayar da umarnin tsare wasu mutane uku da suka yiwa abokinsu dukan tsiya da har ya kai shi..
Matsalar man fetur ka iya shigowa Najeriya mako mai zuwa bayan direbobin tankar mai sun yanke shawarar dakatawa da aiki saboda cutar Corona da ta addabi duniya.
Shelkwatar tsaro ta kasa ta sanar da wata gagarumar nasara da dakarun Sojin Operation Lafiya Dole suka samu a wani samame da suka kai a wani sansanin samar da h
Majalisar wakilan Najeriya ta fara karbar motocin alfarma kirar Toyota Camry 2020 wanda ta yi odarsu domin amfanin yan majalisun, kuma tuni ta fara rabar da su
Don haka yace gwamnati na shawartar jama’a su takaita ire iren tarukan nan kamar yadda hukumar kiyaye yaduwar cututtuka ta kasa, NCDC, ta umarta duba da yadda c
Kungiyar masu siyar da magungunan gargajiya ta jihar Legas ta bayyana yadda ake tururuwar siyan Tagairi da kuma ganyen dalbejiya wanda ake kira da Dogonyaro tun
A kokarinsa na hada kai domin ganin an ci galaba a kan annobar Coronavirus mai toshe numfashin dan Adam, shugaban kamfanin BUA, Abdul Samad Isiyaka Rabiu ya san
Ta bayyana cewa da kyar take numfashi saboda lahanin da kwayar cutar ta yi wa hunhunta. "Sakamakon gwaji ya nuna cewa ina dauke da kyawar cutar coronavirus. Ina
A jiya, Laraba, ne Legit.ng ta wallafa rahoton cewa gwamna Abdullahi Sule ya dauki matakin killace kansa tare da cigaba da gudanar da aiki daga gida domin ya ra
Mudathir Ishaq
Samu kari