Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A ranar Juma'a da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya hadu da mataimakinsa, Yemi Osinbajo don tattauna hanyoyin hana yaduwar cutar coronavirus da kum
Mazauna unguwannin sun bayyana cewar ba su san an bayar da wani tallafin kudi domin rage wa talaka radadin matsin tattalin arziki da annobar cutar coronavirus
A taron da ya wanzu tsakanin kakakin majalisar tarayya, Femi Gbajabiamila da jakadan kasar China a Najeriya, Zhou Pingjian, kakakin ya bayyana cewa ya zama tila
A cikin wata sanarwa da shugaba Buhari da kansa ya wallafa a shafinsa na Tuwita, ya bayyana cewa ya na matukar godiya ga kwamitin bisa jajircewarsa a kan aikin
A kwanakin baya bayan nan ne kasar Afrika ta Kudu ta nada Okonjo-Iweala a matsayin mamba a kwamitin da zai ke bawa shugaban kasarsu shawara a kan harkokin tatta
Gwamnatin jihar Katsina ta bayar da umarnin rufe karamar hukumar Daura; ba shiga, ba fita, bayan an tabbatar da samun mutane uku da suke dauke da kwayar cutar c
Duniya a halin yanzu tana kokarin shawo kan wannan babban kalubalen barkewar annobar coronavirus. Sama da mutane miliyan daya be suka kamu da cutar tun bayan bu
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa za ta dauka tsauraran matakai don ganin bayan mayakan Boko Haram. Ya sanar da hakan ne a fadar shugaban kasa a
Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ya koka da mummunan halin da asibitocin kasar nan ke ciki. Mustapha, wanda shine shugaban kwamitin shugaban kasa na
Mudathir Ishaq
Samu kari