Mudathir Ishaq
19184 articles published since 08 Yun 2016
19184 articles published since 08 Yun 2016
Jibrin ya kara da cewa, ana wannan ne kuma ake tattaunawa da su maharan a wani yunƙuri na ceto yariran, ya ƙara da cewa rundunar ba za ta iya kakkabe 'yan ta'dd
'Yan Najeriya sun ga yadda 'yan siyasa da ma'aikatan gwamnati suka sha artabu a kotu shekarar 2020. Bayan shugaba Muhammadu Buhari ya tsaya tsayin-daka wurin.
Najeriya ta zama kasa ta farko a nahiyar Afirika da ta fara saka na'urar Level D Helicopter Full-Flight Simulator, bayan Caverton da ta sanya nata na biliyoyi.
darektan gudanarwa da kula da a al'amuran ma'aikatan NIPSS, ne ya sanar da hakan a cikin wani sako da ya wallafa da yammacin ranar Lahadi, kamar yadda TheCable
Sannan an kara sallami wani jami'in dan sanda mai mukamin Sufuritanda (SP) bayan samunsa da laifin haɗa baki tare da wasu batagari guda hudu domin sace na'urar
Shahararren malamin addinin musulunci a Najeriya, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya bayyanawa gidan labarai na BBC dalilin da yasa ake jingina Annabi Muhammad
A cewar El-Rufa'i, "bugu da kari a kan matakan da aka dauka a makon da ya gabata, gwamnatin jihar Kaduna (KDSG) ta umarci ma'aikata daga kasa da mataki na agida
Wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kwashe dalibai daga makarantar islamiya a garin Mahuta da ke karamar hukumar Dandume ta Katsina.
Gagagrumar gobara ta tashi a kwalejin ilimi na jihar Zamfara da ke garin Maru inda ta lamushe dakunan kwanan dalibai mata da ke makarantar, jaridar The Punch.
Mudathir Ishaq
Samu kari