Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yau Juma'a, 8 ga watan Mayun 2020 ne kotun koli ta soke hukuncin shekaru 12 a gidan gyaran hali da wata babbar kotun tarayya ta yankewa Sanata Orji Kalu.
Ya kara da cewa Sojojin da suka kai harin sun hada da na Operation Whirl Stroke Tracking Team da dakarun Special Forces na shiyya ta 2 dake garin Zaki Biam.
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun yi kutse a gidan wani magidanci da matarsa dake kauyen Tarkende cikin garin Umenger, na karamar hukumar Guma a jahar Benuwe.
A ranar Alhamis ne gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya bukaci wakilan NCDC da ma'aikatar lafiya da suka sauka a jiharsa da su killace kansu na kwanaki 14.
Ana tuhumar mijin, Adeniyi da watsa ma matarsa Deborah tafasashshen ruwan zafi ne sakamakon zarginta da yake yi da cin amana saboda bin wani saurayi na daban.
Zuwa yanzu dai, alkalumman Worldometer sun nuna an samu mace mace 2,127 a Afirka, inda Egypt ke kan gaba da 495, Algeria 490 da Morocco 183, sai 100 a Najeriya.
Jauro ya rasu a ranar Talata da ta gabata a asibitin koyarwa na jami'ar Maiduguri amma ba a sanar da sanadiyyar mutuwarsa ba. 'Yan uwansa sun bayyana cewa ya nu
A kalla mutum 155 aka gano sun rasu a jihar Yobe a kwanaki shida da suka gabata bayan bayyanar alamar annobar Coronavirus. Mace-macen da ke faruwa a garin Gashu
A wata hira da aka yi da shi kai tsaye a shirin gidan gidan radiyon Wazobia FM mai taken 'As E Dey Hot', kakakin shugaban kasa, Femi Adesina, ya ce shugaba Buha
Mudathir Ishaq
Samu kari