Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugaban kasar Kenya, Mista Uhuru Kenyatta ya gargadi ƴaƴansa musamman maza daga cikinsu dangane da yi ma dokar da ya sanya ta hana fita a kasar karan tsaye.
A ci gaba da yakar ta'addanci a yankin arewa maso gabas na kasar nan, dakarun Operation Lafiya Dole na ci gaba da samun nasarori masu tarin yawa ta hanyar hala
A cikin takaitaccen sako da ma'aikatr lafiya ta wallafa a shafinta na tuwita, ta bayyana cewa an sallami jimillar mutane 135, yayin da adadin ma su dauke da cut
Kamfanin dillancin labaru, NAN, ta ruwaito hadarin ya auku ne tsakanin motar daukan kaya da karamar mota kirar Golf a Rimin Gata, cikin karamar hukumar Ungogo.
Watanni uku cif bayan bullar cutar korona a Najeriya, ranar 27 ga watan Mayu ya zama ranar da aka samu masu cutar mafi yawa. Hukumar yaki da cututtuka masu.
Kamar yadda rahotanni daga jihar Sokoto suka bayyana, an kashe mutum kusan 60 a cikin wasu hare-haden da 'yan bindiga suka kai a ranar Laraba, 27 ga watan Mayu.
Da ga tsohon sarkin Kano, Ashraf Sanusi Lamido, ya bayyana cewa a wani lokaci ya bukaci mahaifinsa da ya bashi mukamin sarautar gargajiya a zamanin da yake sark
A gidan Nassarawa, Sarki Bayero ya yi ma tsofaffin Sarakuna da aka binnesu a gidan addu’o’I, kamar dai yadda kowanne Sarki yake yi a yayin hawan Nassarawa.
Sanarwar ta bayyana cewa za a kashe kudin aikin ne daki - daki a karkashin wasu sharuda na bayar da bashi da biya. A bisa karkashin tsarin ne Buhari ya amince
Mudathir Ishaq
Samu kari