Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rashin kwanciyar hankali da rikici a fadar shugaban kasa da ke Abuja bayan janye dukkan jami'an tsaro lafiya uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari da aka yi.
Jam'iyyar PDP ta bukaci gamsasshen bayani game da harbin bindiga da aka ji a farfajiyar fada shugaban kasa da ka Aso Rock bayan rikicin da ake da Aisha Buhari.
Hedkwatar tsaro ta ce mayakan ta'addancin Boko Haram sun kashe mutum 81 a jihar Borno saboda 'yan garin sun nuna wa sojoji maboyar 'yan ta'addan, cewar DHQ.
'Yan bindigar da ake zargin mayakan ta'addancin Boko Haram ne a halin yanzu sun kaii hari kananan hukumomi biyu na jihar Borno a lokaci daya, majiyar jami'a.
Kwamitin tantance 'yan takarar gwamnan APC na jihar Edo ta dogara da hana Obaseki takara da ta yi da dalilai shida, jaridar The Nation ta gano a daren Juma'a.
Kamar yadda majiya daga jami'an tsaro ta bayyana, an samu karantsaye a fannin tsaro a fadar shugaban kasa da ke Abuja bayan anyi harbin bindiga a daren Alhamis.
Najeriya ce ta daga a kasashe masu karfin tattalin arziki a dukkan Afrika a 2019 kamar yadda Africa Facts Zone ta wallafa a shafinta na twitter ranar 5 ga Yuni.
Gwamna Masari na jihar Katsina ya ce baya bukatar wani ofishin siyasa idan ya kammala mulkinsa a 2023, Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito hakan a ranar Juma'a.
Hamza Al-Mustapha ya ce marigayi Sani Abacha da ya rasu a 1998 ya adana kudade a kasashen ketare ne yadda 'yan Najeriya ba za su jigata ba idan bukata ta taso.
Mudathir Ishaq
Samu kari