Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Biyo bayan binciken da gwamnatin jihar Kano ta gudanar kan mutuwar sama da mutum 1,000 da aka samu a jihar ya ci karo da binciken Gwamnatin Tarayya ta gudanar.
Sai dai cikin jerin sabbin manyan sakatarorin gwamnatin tarayya da Buhari ya bayar da lamuni, akwai wasu jihohi hudu da ba su samu gurbi ba a nadin da aka yi.
Dukkan jami'an tsaron da ke da hannu a harbin da aka yi a fadar shugaban kasa da ke Abuja an sako su kuma an sauya musu wurin aiki, majiya mai karfi ta sanar.
Matashiyar mai shekaru 19 a yankin Ndola da ke Zambia ta tsere daga gidan mijinta saboda tsananin bukatar jima'i da mijinta ke yi wanda hakan ke zarcewa tsawon.
Hedkwatar tsaro ta kasa ta ce rundunar Operation Hadarin Daji ta ragargaza sansanin 'yan bindiga tare da halaka wasu har lahira a dajin Katsina da ke kudanci.
Matasa sun gudanar da zanga-zangar ne domin nuna damuwa dangane da yadda matsalar tsaro ke ci gaba da tabarbarewa a jihar da ke Arewa maso Yammacin kasar nan.
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU ta ce ba za ta sauya ra'ayi ba kan yajin aikin da take yi wanda ya shafi daukacin jami'o'in gwamnati da ke fadin kasar.
Gwamna Obaseki na jihar Edo ya ce Adams Oshiomhole, shugaban jam'iyyar APC na tsoron masu ilimi saboda 'bai je makaranta' ba, yayain zantawa da manema labarai.
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta jaddada dakatar da Adams Oshiomhole a matsayin shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC), bayan Obaseki ya bar APC.
Mudathir Ishaq
Samu kari