Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ajimobi ya rasu a ranar Alhamis 25 ga watan Yuni, shekarar 2020 sakamakon cutar da ake zargin COVID-19 ce; wato coronavirus. Tsohon gwamnan ya mutu ne yana da
Sanata Dino Melaye ya wallafa wani bidiyonsa sabo inda yake kwasar nishadi tare da yi wa dakataccen shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole habaici da ba'a.
Akwai wasu al'adu a fadin duniya da har yanzu aka kasa yadda su duk da muninsu. Al'adun sun zama wani bangare na mutane, hakan ne yasa wasu ke ganinsu daidai.
Ibrahim Magu, mukaddashin shugaban hukumar yaki sa rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), ya ce "babu wani bacin suna da barazana".
Rundunar soji ta ce ta kai harin ne bayan samun sahihan bayanai daga na'urar leken asiri (ISR) wacce ta leko sansani da wuraren boye makaman 'yan bindiga da kum
Karamin ministan ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba, shi ne ya sanar da hakan yayin ganawa da manema labarai cikin birnin Abuja a ranar Alhamis, 25 ga watan Yuni.
Shafin Face2Face Africa ya ruwaito cewa, an gudanar da wannan bincike ne a watan Maris na shekarar 2020, yayin da ake tsaka da fama da annobar cutar korona.
Ajimobi, ya yi gwamnan jihar Oyo tsakanin shekarar 2011 da 2019, kafin dag baya a nadashi mataimakin shugaban jam'iyyar All Progressives Congress APC na yankin
Jawabin na hukumar NYSC na zuwa ne bayan wani kwamiti a karkashin jagorancin mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayar da shawarar a dakatar da
Mudathir Ishaq
Samu kari