Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
FBI cikin wani sako da ta wallafa kan shafinta na Twitter a ranar Asabar 27 ga watan Yuni, ta bayyana sunaye da hotunan mutum shidan da ta ke nema ruwa a jallo.
Mista Timawus Mathias, mai rike da rawanin Nzobyalya a Hama Bachama kuma kakakin masarautar Bachama, shi ne ya ba da tabbacin wannan rahoto a ranar Lahadi.
Gwamnan da tawagarsa sun je gidan iyalan marigayi Sanata Ajimobi da ke jihar Legas domin mika gaisuwarsu, inda a nan ne mai yankan kauna ta katse masa hanzari.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya yi magana kan rahotannin da ke yaduwa na cewa an bai wa sanatoci gurabe a aikin N-Power da ake shirin daukan matasa.
Kamar yadda addinin Musulunci ya shar'anta, ya kamata tuni an binne tsohon gwamnan nan da nan ko kuma washegari bayan rasuwarsa sakamakon kwanan keso da ya yi.
Ya kara da cewa kungiyarsa ta na aiki tukuru domin kafa wata sabuwar jam'iyyar hadaka da za ta fito da dan sabon dan takarar shugaban kasa da zai kawowa Najeriy
Da yake magana da manema labarai ranar Juma'a a Abuja, Magu ya bayyana cewa EFCC ta fara shirin dira kasar Ghana domin cafko irin wadannan mutane tare da kwace
A yayin da sauran abokansa ke sanye da takunkuminsu na fuska yayin ganawa da manema labarai bayan kammala taro da shugaba Buhari, Bello ne kadai fuskarsa a bude
Kwamandan NDLEA a jihar Kano, Dakta Ibrahim Abdul, ne ya sanar da hakan yayin da ya ke magana da manema labarai a wurin taron ranar nuna kyama a kan amfani da
Mudathir Ishaq
Samu kari